Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 13th January 2024

Danna nan domin shiga karatu Online

Shimfiɗa- Girmama Na Gaba

Tambayoyi da Amsoshi tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON

  1. Ana azabtar da mutum in ya aikata saɓo saboda tilasta shi da aka yi ya aikata saɓon?
  2. Mace za ta iya ‘Allah ya isa’ ga mijinta da ba ya saya mata kayan abinci har sai na ‘yar uwarta ya ƙare? Ina matsayin abin da mijin yake yi?
  3. Sharaɗi ne in mutum zai yi aure sai ya nemi surukai nagari?
  4. Ya hallata ma’aikacin gwamnati ya yi shiru in ya ga ana zalinci saboda jin tsoron ka da a koreshi?
  5. Hukuncin sadaƙa duk lokacin da mutum yayi saukar Al-Ƙur’ani!
  6. Hukuncin keɓence wata rana mutum ya gayyaci mutane domin yiwa mamaci sadaƙa!
  7. Idan mutum ya sayi gidan magada amma sai sayar da gidan domin ya ƙarasa biyan kuɗin gidan ga magada, idan ya sayar da gidan fiye da yadda ya saya, zai raba ribar da magada ne?
  8. Ya hallata a ciri wani ɓangare na jikin mamaci ayi amfani dashi a jikin mai rai da yake buƙata?
  9. Hukuncin umurtar yara ‘yan ƙasa da shekara bakwai yin Sallah!
  10. Hukuncin bin Limami mai cinye wasu harrufa cikin karatun Fatiha!
  11. Mai janaba zai iya zama da alwala sannan daga baya yayi taimama?
  12. Matar da take cikin janaba sai kuma al’ada ta zo mata, yaya wankanta zai kasance?
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates