Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 2nd December 2023

Danna nan domin shiga karatu Online

Shimdiɗa: Abubuwa da ya kamata mumini ya yi la’akari da su

Tambayoyi da Amsoshi

  1. Mutum zai iya farin ciki da aikin alheri da ya yi?
  2. Mutum zai iya fara Salla da niyyar Tahiyatul masjeed ya canza zuwa Sallar Dhuha (Walaha)?
  3. Hukuncin Sallar Farilla a gida!
  4. Karatun Fatiha ga Mamu!
  5. Mutum zai iya maimaita kiran Salla ko da Ladanin yana fitar da lafazin kiran Sallah da kuskure?
  6. In musulmi suka haɗa mayanka da kiristoci, suna da laifi in suka bar wanda ba musulmi su rinƙa tarar jini dabbobin da aka yanka?
  7. Hukuncin kiran Salla a kunne jariri!
  8. Hukuncin wanda ya ci amana, ya mutu, bai tuba ba!
  9. Mutum zai iya haɗa addu’oi da suka zo na yaye damuwa ya yi su lokaci ɗaya?
  10. Wanda ya yi niyyar karya azumi azuminsa ya karye ko da bai ci abinci ba?
  11. Hukuncin wacce ba ta yi wanka ta yi Sallah bayan jini ya ɗauke mata saboda gurguwar fatawa da aka yi mata!
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates