- Hukuncin sayar da Waya da farashin da daban in za a biya kuɗi a hannu da wata farashi daban in bashi ne?
- Hukucin mutum ya tsinewa kansa in ya aikata wani aiki!
- In mutum yayi Sujjadar Sahwu sai ya yi Tahiyya?
- Ma’anar Kalmar Al-Masihu a game da Annabi Isa (AS) da Dujjal!
- Shin musibar Dujjal zata shafi har wanda suke kwance a ƙabari?
- Ya hallata mutum ya ƙara kuɗin da ya sayi kaya ga dillalin da yake sayar masa da kaya!
- In mutum ya rubuta saki amma bai bayar da takardar sakin ga matar ba, shin sakin ya tabbata?
- Hadisin da Annabi ﷺ ya ce ‘mafi alherin mata ita ce wadda in aka kalleta za ta farantawa mutum rai…ya inganta?
- Idan mutum ya musulunta – danginsa ba su musulunta ba, kuma bashi da iyali-ya matsayin gadonsa?
- Menene ingancin tuban mai laifin Giba!
- Idan mutum ya yi sallar Magriba a massalacin da ba a haɗa Sallah ba zai iya zuwa wani massalaci da za a haɗa salloli domin ya yi sallar Isha’i?
- Idan aka haɗa Sallah da mutum ya zauna a wajen har lokacin Sallar da aka haɗa ya shigo, zai sake Salla?
- Menene hukuncin wanda ya manta sallar Azahar da La’asar har sai bayan kwana biyu ya tuna?
- Mutum zai iya yin adduo’insa yayin sujjada?
- Yaushe za a ce mutum ya yi neman aure a cikin nema?
- Mutum zai iya karɓo waya ya bayar a matsayin bashi – dukk wayar da ya karɓo yana ƙara wani abu akai a matsayin na sa kason akai- saboda in ba a biya ba, shi zai biya wanda ya karɓo waya a hannunsa daga albashinsa!
- Yaya ingancin hadisin da ya ce in ku ka ga masu banbaɗanci ku watsa musu ƙasa a fuska da kuma hadisin da ya ce ku basu domin kada su ci mu ku mutunci!
- Wanda ta yi rantsuwa da sharaɗin in abu kaza ya faru za ta yi abu kaza sai sharaɗin bai faru ba yaya za ta yi?
- Ya hallata malama ta yi yarjejeniya da wani malami zai rinƙa koyar da abin take koyarwa wa tana biyansa!
- Wanda ya yi Azumin Sitta Shawwaal zai iya cigaba da azumin Alhamis da Litinin a wannan watan?
- A sallar Istihara mutum zai iya faɗan al’amura/buƙatu sama da ɗaya ko kuma ko wanne al’amari sai an yi masa daban?
- In mutum ya yi sabon gida, zai tara malami a yi masa addu’a ko a sauke masa Al-ƙur’ani?
- Ya hallata a yiwa yara bulala sama da 10 domin ladabtar wa?
- Yaya matsayin kwanttacen ciki?
- Hukuncin jinin da yake fitowa mace saboda zubar da ciki!
Leave a Reply