Shimfiɗa: Yawan kashe – kashe a arewacin Nijeriya
Tambayoyi dake ciki:
- Ƙarin bayani akan “kaffaratul Majlis”
- Ya hallata Banki ta ɗauki mutum aiki buɗewa mutane account akan yarjejeniyar biyan shi kaso daga kuɗin da suka buɗe account?
- Shin wanka da turare ko ƙoƙo yana maganin sihiri?
- Ƙarin bayani akan Sallar ƙasaru
- Hukuncin mace da ta sha azumi saboda al’ada bata san ana rama azumin da aka sha saboda al’ada ba
- Kaffara nawa mutum zai yi in yayi sanadiyar mutuwar mutane da yawa saboda tuƙin ganganci!
- Wanda ya mutu bai bar Magada ba, kuma yana bin mutane bashi, za su iya masa sadaƙa?
- Macen da Mijinta ba ya bata haƙƙinta na kwanciyar aure! Shin yaya zata yi?
- Yin Shafa’i da wutiri a cikin Massalaci yana zama a makwafin tahiyyatul-masjid?
- Hukuncin wanda yayi wankan Janaba bai shaƙa ruwa a Hanci ba!
- Hukuncin Macen da ta hana mijinta ƙaro Aure
- Hallacin cin naman Kaza a ƙasar da mutum bai san yadda a ke yanka kazar ba?
- Hukuncin neman Aure cikin nema
- Maganin fargabar talauci
- Shin mutum zai iya wankan Juma’a tun safe?
- Ya hallata Mutum ya sa a dinga karanta masa Al-ƙur’ani domin neman biyan buƙata?
- Matsayin yin suhur a Azumin nafila
- Matsayin Mutumin da baya zuwa Massalaci Sallah saboda nisa Amma yake jam’i da matar sa a Gida
- Matsayin Azumin mai farfaɗiya
Download
Leave a Reply