TAMBAYOYI
- Akwai addu’a ga wadda in ta yi mafarki sai ya tabbata; in ta raya abu a zuciya, sai ya zama gaskiya!
- Menene hukuncin ciniki ta hanyar ‘bidding’ (watau mutane da yawa su taya abin sayarwa har a samu wanda ya fi tayawa da tsoka)
- Ya hallata a yarjejeniya akan ladan mai kiwo in Dabbar da ake kiwo ta haifi ‘ya’ya biyu ɗaya na mai kiwo ɗaya na mai dabba?
- Ƙarin haske akan hadisin da ya ce ‘ aljanna tana da daraja hawa ɗari….’
- Hukuncin Salla a bayan limamin da wandonsa yake jan ƙasa!
- Mutumin da yake da dabbar layya , dole ya bawa mahaifiyarsa ita ta yi layyar?
- Ya hallata mutum ya yi magana da bazawara da yake son ya aura kafin ta gama idda!
- Shin ana ƙiyasta zakka da azurfa?
- Ya ya matsayin wanda ya samu kuɗi ta hanyar caca?
- Ya hallata mutum ya yi aiki a ma’aikatar gwamnati tarayya dake kula da harkokin caca?
- Ya inganta Annabi ﷺ ya la’anci mata masu ziyarar maƙabarta?
- Hukuncin zama a raka’a ta uku a Salla mai raka’a huɗu gwargwadon zaman ‘hutu’
- Ya hallata Mamu su yi Sallah a Mihrabi?
- Hukuncin yin sujjadar tilawa a duk lokacin da mutum ya karanta ayar da ake sujjada!
- Wanda haƙurin sa yake girgidi ya halatta yaje Asibiti a cire a sa masa wani?
- Ya hallata mutum ya gujewa mahaifinsa saboda sun rabu mahaifiyarsa!
- Hukuncin mace ta koyar da maza ko namiji ya koyar da mata!
- Akwai Hadisin da ya inganta Annabi ﷺ ya koyar da Addu’ar da take jawo hasken ƙabari da sawwaƙe wa mutum haye siraɗi
- Hukuncin wanda ya ke sallar witri sai ya miƙe maimakon ya zauna ya yi tahiyya!
- Hukuncin wanda ya yi alwala ruwa bai ratsa gaɓɓan sa ba
- Ya hallata mutum ya je garin da kwanon awonsu ya fi na garin su girma!
- Ya hallata mutum ya yi gaba da wanda wansa yake gaba da shi!
- In mutum bai samu yin Raka’atayil fajri a massalaci, zai iya yi in ya dawo gida?
- Hukuncin Iƙama ga mace?
- Hukuncin wanda ya yi alwala sannan daga baya sai wani bawalin ya fito masa!
- Mutum zai iya kawar da datti da ƙasa?
- Shin ya inganta Annabi ﷺ ya ce mumini zai iya zina, zai iya sata amma mumini ba ya ƙarya?
- Menene ma’anar hadisin da yake cewa in mutum ya yi aure ya cika rabin addininsa!
- Matsayin Musafaha da Suruki
Leave a Reply