Shimfiɗa: Matsalar Tsaro!
Tambayoyi da ke ciki-
- Mutum zai iya bawa ‘yan’uwansa Zakka?
- Mutum zai iya ɗaukar kuɗin da Mahaifinsa ya ba shi yawa Mahaifiyarsa saboda Mahaifinsa ba ya ciyar da ita?
- Mutum da aka bashi bashî zai iya biya da ƙari?
- Ya inganta Annabi ﷺ ya hana sallah lokacin da rana take tsakiya?
- Akwai hadisai da suka hana karanta Alƙur’ani a sallar Janaza!
- Akwai abubuwan da mutum zai yi don ya dace da mutuwar shahada?
- Mace za ta iyaAzkar ba a ɗankwali a kanta?
- Hukuncin wanda baya banbanta zama a Salla!
- Yadda ake yin Sujjadar Tilawa- daga farko, tsakiya ko sai an zo ƙarshen aya; akwai Kabbara?
- Mahaifi da yake korar samarin ‘yarsa saboda tafi ƙarfin wadanda suke zuwa!
- Ya hallata mace ta buɗe wajen kwalliya/ gyaran gashin mata?
- Hukucin sayar da Bola da sauran ƙazanta a matsayin taki?
Leave a Reply