Danna nan domin shiga karatu Online
ﺷﻬﺎﺩﺓ ﺍﻥ ﻻ ﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻟﻠﻪ، ﻭﺷﻬﺎﺩﺓ ﺍﻥ ﻣﺤﻤﺪﺍ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ‘Yan’uwa Musulmi! Wadannan Sentences biyu (jumloli biyu) su ne ake kira lafuzan Tauhidi wanda shi ne jigo na farko kuma mafi girma cikin jigajigai biyar da ake da su cikin Addinin Musulunci. Shi wannan jigo na Tauhidi yana da rassa biyu ne kamar yadda…
·
ALAMOMIN CIKAWA DA IMANI GUDA 21 Wannan duniyar cike take da rikici, da musifu, da bala’o’i, da tashin hankali da jarrabawa, da matsaloli, babbar nasara shine, cikawa da imani, Malamai sunyi bayanai gamai da wasu alamomi, idan mutum ya cika da su, ana yi masa fata na gari Sune 1- cikawa da kalmar shahada 2-…
·
SHUBUHOHIN SHI’A A KAN ALKUR’ANI, TARE DA WARWARE SU A BISA FAHIMTAR MAGABATA NA KWARAI. Mabiya Shi’a masu limamai goma sha biyu sukan dogara da wasu Hadisai wadanda kamar a zahiri suna nuni da cewa Alkur’ani bai cika ba. ‘Yan Shi’a sukan yada irin wadannan Hadisai a cikin al’umma, domin su nuna cewa mummunar akidar…
·
INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN!!! SHIN KUNSAN MUMMUNAN BALA’IN DAKE FUSKANTARMU KUWA??? Ga Abinda Voa Hausa suka posting… Shugaba Goodluck Jonathan na Najeria na neman agajin kasa da kasa domin yakar Boko Haram, saboda a cewarshi kungiyar barazana ce ga Afirka da duniya ma baki daya. Me kuka gani? Hazbunallahu wani’imal wakeel… Meye wannan ke nunawa…
·
MU ‘YAN KUNGIYAR JAMA’ATU IZALATIL BID’AH WA IQAMATIS SUNNAH SAI MU YI MURNA MU YI FARIN CIKI MU GODE ALLAH: 11/3/1434. H 23/1/2013 M Lalle mu ‘Yan Kungiyar IZALA sai mu yi murna mu yi farin ciki saboda yadda Allah Madaukakin Sarki ya yi wa shugabanninmu mutum goma sha hudun nan da suka rubuta wa…
·
MAULUDI BAYA NUNA SON MANZON ALLAH. HASALI MA TSABA MASA NE. Manzon Allah(saw) yace: ‘dayanku baya zama mai imani har sai na zama mafi soyuwa gareshi fiye da mahaifinsa, da dansa, da duk sauran mutane baki daya… Sannan Allah(swt) yace: ﻗﻞ ﺇﻥ ﻛﺎﻥ ﺁﺑﺎﺅﻛﻢ ﻭﺃﺑﻨﺎﺅﻛﻢ ﻭﺇﺧﻮﺍﻧﻜﻢ ﻭﺃﺯﻭﺍﺟﻜﻢ ﻭﻋﺸﻴﺮﺗﻜﻢ ﻭﺃﻣﻮﺍﻝ ﺍﻗﺘﺮﻓﺘﻤﻮﻫﺎ ﻭﺗﺠﺎﺭﺓ ﺗﺨﺸﻮﻥ ﻛﺴﺎﺩﻫﺎ ﻭﻣﺴﺎﻛﻦ ﺗﺮﺿﻮﻧﻬﺎ…
·
Do you know of the saddest day in the life of The Messenger’s (S) companions ? Do you know of that day they wept the most & fell unconscious out of grief ? Do you know of one of the favorite days of shaitaan when he rejoiced the most ? IT IS 12TH RABIUL AWWAL….…
·
BAYANI A KAN MAULIDI KASHI NA BIYU (ii) SHUBUHOHIN DA MASU BUKIN MAULIDI KE KAFA HUJJA DA SU A KAN BUKIN MAULIDI DA SUKE YI: Yan’uwa Musulmi! Akwai shubuhohin da masu bukin maulidi ke ambatawa a gaban wadanda suka raina wa hankali da karatu a matsayin hujjojin da suke wajabta yin bukin maulidi ko suke…
·
GA DAI HUJJOJINMU NA YIN AZUMIN WANNAN RANA TA ASHURA DAGA LITTAFAN SHI’A Bismillah: 1. ﻳﺮﻭﻯ ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻋﻦ ﺃﺑﻴﻪ ﺃﻥ ﻋﻠﻴﺎ ﻋﻠﻴﻬﻤﺎ ﺍﻟﺴﻼﻡ ! ﻗﺎﻝ ” : ﺻﻮﻣﻮﺍ ﺍﻟﻌﺎﺷﻮﺭﺍﺀ – ﻫﻜﺬﺍ – ﺍﻟﺘﺎﺳﻊ ، ﻭﺍﻟﻌﺎﺷﺮ ؛ ﻓﺈﻧﻪ ﻳﻜﻔﺮ ﺫﻧﻮﺏ ﺳﻨﺔ . ” ﺭﻭﺍﻩ ﺍﻟﻄﻮﺳﻲ ﻓﻲ ” ﺗﻬﺬﻳﺐ ﺍﻷﺣﻜﺎﻡ / 4…
·
DARASI NA TARA (9) Bismillahir Rahmanir Rahim Jama’ar wannan zaure namu mai albarka muna muku barka da wannan rana mai albarka, kuma muna rokon Alla (S.W.T) ya sadamu da dukkan alkhairan dake cikinta kuma ya tsaremu da dukkan sharrin dake cikinta. Cigabada darasinmu na littafin mu na “SHUBUHOHIN SHI’A A MAHANGAR SHARI’A” na Hamza Uba…
·
Shaikhul Islam yana cewa : ﻫﺬﺍ ﻭ ﺃﻧﺎ ﻓﻲ ﺳﻌﺔ ﺻﺪﺭ ﻟﻤﻦ ﻳﺨﺎﻟﻔﻨﻲ، ﻓﺈﻧﻪ ﻭﺇﻥ ﺗﻌﺪﻯ ﺣﺪﻭﺩ ﺍﻟﻠﻪ ﻓﻲ ﺑﺘﻜﻔﻴﺮ، ﺃﻭ ﺗﻔﺴﻴﻖ، ﺃﻭ ﺍﻓﺘﺮﺍﺀ ﺃﻭ ﻋﺼﺒﻴﺔ ﺟﺎﻫﻠﻴﺔ، ﻓﺄﻧﺎ ﻻ ﺃﺗﻌﺪﻯ ﺣﺪﻭﺩ ﺍﻟﻠﻪ ﻓﻴﻪ، ﺑﻞ ﺃﺿﺒﻂ ﻣﺎ ﺃﻗﻮﻟﻪ، ﻭﺃﻓﻌﻠﻪ، ﻭﺃﺯﻧﻪ ﺑﻤﻴﺰﺍﻥ ﺍﻟﻌﺪﻝ“ (ﻣﺠﻤﻮﻉ ﺍﻟﻔﺘﺎﻭﻯ ٢٤٥/٣ ). Yace : “Ni kirjina a bude yake ga duk wanda…
·
Brothers and Sisters, fellow Nigerians, No human has the monopoly of sentiments or emotional outburst, therefore whoever abuses me for not understanding me I have forgiven it. I hold no qualms against anybody. My only concern is over the Evil people that kill innocent people for prejudice, malice, religious sentiments and share malevolence. In this…
·
Today Nigerian troops are committed in Mali to fight ‘Islamic terrorist’ without intellectually looking at the repercussion of such an adventure. We all know that War against terror which Islam also fights can easily be turned into war against Islam. There is a thin line between the two. And if caution is not taken, the…
·
‘Yan’uwa Musulmai Masu Girma ku kula sosai, addinin musulunci addini ne mai sauki, kuma addinin rahama ne, wadda tazo mana ta hannun fiyayyen halittan Allah, tsarkakakke… Anturoshi domin ya isar da sakon Allah cikakkiya, ya kuma isar cikakkiya bai rage komai ba.. babu wata alkhairi ko sharri wadda annabinmu(saw) bai sanar damu ba.. Babu wata…
·
‘Yan’uwana Musulmai ku dinga yimin uzuri… Wasu suna tsine min, wasu sunace wai ni shaidan ne mai raba kan al’ummah… Ina sake jaddada muku mu musulmai bamu da aqeedar ummah… Ma’ana abar kowa yayi addini bisa fahimtarsa… A’a dolene ayi koyi da annabi(saw) domin shi aka turo mana, babu yadda za’ayi ka gina bautarka bisa…
·
Death is inevitable to all and sundry. In other words, life of this world must definitely come to an end sooner or otherwise. The best death to any sincere believer is SHAHAADAH (Martyrdom). Whoever gets it will not be questioned in his grave nor will be punished. Furthermore, he will not be questioned on the…
·
My respected brothers and sisters, I pray to our Lord to have mercy on you in this world and in the hereafter. Indeed our society is currently being engulfed and swallowed by social vices, like major and minor zina. Unfortunately approaching illegal sex (zina) and committing it as well is becoming one of the qualities…
·
TERRORISM HAS NO ROOT IN ISLAM Suicide Bombing or any way of self killing is forbidden in islam…. Because Allah(swt) says in surah baqara ayah 195 ﻭﺃﻧﻔﻘﻮﺍ ﻓﻰ ﺳﺒﻴﻞ ﭐﻟﻠﻪ ﻭﻟﺎ ﺗﻠﻘﻮﺍ ﺑﺄﻳﺪﻳﻜﻢ ﺇﻟﻰ ﭐﻟﺘﻬﻠﻜﺔ ﻭﺃﺣﺴﻨﻮﺍ ﺇﻥ ﭐﻟﻠﻪ ﻳﺤﺐ ﭐﻟﻤﺤﺴﻨﻴﻦ. And spend in the Cause of Allah (i.e. Jihad of all kinds, etc.) and do…
·
ASALIN MAULIDI DA WA’DANDA SUKA K’IRK’IRE SHI!! MAGABATAN WANNAR AL’UMMA BA SU YI MAULIDI BA: KAMAR YADDA KOWA YA SANI, K’ARNUKAN DA MANZON ALLAH (SAW) YA YABESU; WATO K’ARNI NA FARKO DA NA 2 DA NA 3. SUN GABATA, AMMA LITTATAFAN TARIHI BA SU KIYAYE MANA CEWA AN SAMU WANI DAGA CIKIN SAHABBAI KO TABI’AI…
·
Yau alhamis 5/3/1434 H 17/1/2013 M tsakaninmu da ranar goma sha biyu ga watan Rabii’ul Awwal kwana 7 ne kacal, sannan kamar yadda aka sani ne cewa wannan rana ta 12/3/ ita ce ranar da wasu daga cikin masu ikirarin Musulunci ke bukin ranar haifuwar Annabi Muhammad mai tsira da amincin Allah, saboda neman lada…
·