Danna nan domin shiga karatu Online
Bismillahir Rahmanr Rahim Ya ku bayin Allah! Ba wata da’a ko ibada ko aikin lada da Allah madaukakin sarki ya ba shi muhimmanci a cikin Alkur’ani – bayan kadaita Allah – kamar yadda ya bada muhimmanci ga da’ar iyaye. ﻗﺎﻝ ﺗﻌﺎﻟﻰ) :ﻭﺍﻋﺒﺪﻭﺍ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﻻ ﺗﺸﺮﻛﻮﺍ ﺑﻪ ﺷﻴﺌﺎ ﻭﺑﺎﻟﻮﺍﻟﺪﻳﻦ ﺇﺣﺴﺎﻧﺎ.(ﺍﻟﻨﺴﺎﺀ 36: Da’ar iyaye na nufin bayyana…
·
Madigo wata babbar asara ce, muguwar al’ada, da rashin mutunci, da yake yaduwa tsakanin mata, yam’mata, matan aure, da zawarawa, madigo, ya fara tun zamani mai tsawo, Karanta wannan bincike a hankali domin fahimtar yadda abin ya samo asali, Allah ya shiya. Lesbianism definition comes from the historical and damaging For the first part of…
·
Bismillahir Rahmanir Rahim Jama’ar wannan zaure namu mai albarka, zamu ci gaba daga inda muka tsaya a littafin mu na “SHUBUHOHIN SHI’A A MAHANGAR SHARI’A” na Hamza Uba Abubakar Kabawa gabatarwar Muhammad Aminu Ibrahim Daurawa. Yau zamu tashi : – ADAWAR SHI’A DA KIYAYYAR SU GA SAHABBAI, HAR YA KAI DA SUNA KAFIRTA SU. Shubuha…
·
Our great scholars said that, this world is the place of striving and the Hereafter is the place of reward or punishment, where the believers will be rewarded with Paradise and the disbelievers will be punished with Hell. Paradise is good and none but those who were good will enter it. Allaah is Good and…
·
ALLAH HAS PROTECTED A BELIEVER FROM KILLING AS A RESULT OF PRAYING SUBHI ON TIME AND CONGREGATIONALLY: An interesting story reported by our pious predecessors has confirmed to us that Allah protects pious believers as a result of observing SUBHI PRAYER on time and in congregation. It was narrated that al-A’mash said: Saalim ibn ‘Abd-Allaah…
·
YA KAMATA A SAKE DUBA IRIN AQIIDUN DA KE CIKIN DARIKUN SUFAYE 11/4/1434 H 22/2/2013 M {ﻭﻣﺎ ﺍﺭﻳﺪ ﺍﻥ ﺃﺧﺎﻟﻔﻜﻢ ﺍﻟﻰ ﻣﺎ ﺃﻧﻬﺎﻛﻢ ﻋﻨﻪ ﺍﻥ ﺍﺭﻳﺪ ﺍﻻ ﺍﻻﺻﻼﺡ ﻣﺎ ﺍﺳﺘﻄﻌﺖ ﻭﻣﺎ ﺗﻮﻓﻴﻘﻲ ﺍﻻ ﺑﺎﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﺗﻮﻛﻠﺖ ﻭﺍﻟﻴﻪ ﺃﻧﻴﺐ.{ ﻫﻮﺩ: ٨٨ . A kwanakin baya ne muka yi rubutu a cikin Facebook muna masu jinjina wa…
·
ASSALAMU ALAIKUM ‘YAN’UWA MUSULMAI… INA TUZURAI MAZA DA MATA MASU NEMAN AURE? INA KUMA MA’AURATA MASU NEMAN SAMUN NATSUWA DA IYALANSU? GA DAMA TA SAMU. GA ADDU’AH NAN KU SUNKUYA YINSA DA IKHLASI,INSHA’ALLAH ZAKU SHA MAMAKI. BA SAI KUN ZIYARCI MALAMIN TSUBBU KO BOKA BA. GA TUZURAI MAZA GA NAKU. اللهم ارزقني زوجة صالحة. وارضني…
·
First: Its origin goes back to the Romans; it was originally called Cupid’s (Roman god of love) Day; so recognizing it is recognition of idolatry because it is imitation of the idolaters. Second: It is blind following of the Jews and Christians, and the Messenger of Allāh (Sallallaahu alaihi wa sallam) informed us of this.…
·
SUBH PRAYER BRINGS ALLAH’S PROTECTION AND SECURITY: The Messenger of Allaah (SAW) says: “Whoever prays SUBH PRAYER is under the protection of Allaah, so do not fall short with regard to the rights of Allaah, for anyone who does that, Allaah will seize him and will throw him on his face into the Fire of…
·
SAKO GA YAN LIWADI Babbar musifa babban bala’i, tashin hankali,tir, abin kaico, abin kunya a bin takaici, neman maza, abinda dabbobi ma basayi, amma a sami wasu matasa, wai har sun kafa kungiya ta masu neman maza, wanna. kawai ya isa musifa da bala’i da halaka, a sami wannan laifi yana yaduwa a cikin matasa,…
·
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM MU KARANTA TARIHI TARIHIN RIKICIN TATTAR (MAJLISI NA 4) Birane biyu da muka fada a baya, Bukhara da Samarqanda mun fade su ne kawai a matsayin misali. Amma bala’in ‘yan Tattar bai tsaya a kan su ba domin sai da suka tsallaka tekun da ake tsammanin ba wata runduna da zata iya…
·
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM MU KARANTA TARIHI TARIHIN RIKICIN TATTAR (MAJLISI NA 6) Labarin ya fi dadi daga wadanda suka gani da idonsu, duk da irin rashin dadin sa. Ga yadda Ibnu Kathir ya wasafta abinda ya faru: “Sun far ma Bagadaza, suka kashe duk wanda suka samu iko, maza da mata, tsofaffi da kananan yara.…
·
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM MU KARANTA TARIHI TARIHIN RIKICIN TATTAR (MAJLISI NA 5) Babbar Musiba: Faduwar Bagadaza Duk abinda Tattar suka yi a baya bai taka kara ya karya ba in aka ambaci labarin abinda suka yi ma hedikwatar musulunci ta Bagadaza. Ita dai Bagadaza Allah ya sa mata kwarjini a idon Tattar kasancewar ta hedikwatar…
·
RESIST INSULTING BACK An Arab adage says: ‘clouds are not hurt by the barking of the dogs’. The better you are the more prone to abuse you become. That is why the most noble of men, Prophet Muhammad – peace be upon him- is the most vilified and abused personality by ignoble people. Islam is…
·
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM MU KARANTA TARIHI TARIHIN RIKICIN TATTAR (MAJLISI NA 3) Shigowar Tattar a Biranen Musulunci: Wuri na farko da Tattar suka fara kai hari shi ne Bukhara, inda suka yi angaya a bayan wannan babban birni. Suka kwana uku suna gwabzawa da mayakan musulmi. Daga karshe dai da yawan sojojin musulmi suka gudu…
·
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM MU KARANTA TARIHI TARIHIN RIKICIN TATTAR (MAJLISI NA 2) Asalin Tattar: Asalin Tattar (kuma ana ce masu Mugul) kabilu ne na kasar Sin (China). Suna da jinin turkawa, kai a Turkiyyah ma babu kabilar da ta kai yawan ta su a wancan lokaci. Ba a taba samun labarin su ba sai da…
·
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM MU KARANTA TARIHI TARIHIN RIKICIN TATTAR (MAJLISI NA 1) Gabatarwa Allah Tabaraka Wa Ta’ala yana da sunnoni da ya shimfida rayuwar duniya a kan su. Tsari ne da yake tafiya sambai babu karkata babu kwana kuma ba ya canza hanya. Abinda ka ga ya faru gare ka yau ya faru ga wani…
·
Zina tana cikin manyan laifuffuka, wanda dukkan shariun da Allah taa’la ya saukar sun hadu akan haramcin zina, Al kur’ani mai girma da Sunnar Annabi saw, da dukkan Malamai sun hadu akan haramcin zina, Kofofin zina guda biyar ne 1- Kallo zuwaga Abinda Allah ya Haramta 2- Shigar batsa 3- Kalaman Batsa 4- kebancewa da…
·
This is a story of Jannifer and how she accepted ISLAM My name is Jennifer and I am 36 years old, from the United States. My life has been kind of strange. I was born the middle child, middle sister, in the middle of chaos. As a result of neglect, malnutrition and abuse, my 4…
·
YADA MANUFAR IZALA SHI NE WAJIBI BA WAI LAFUZAN IZALA BA: Lalle yada manufar Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah wanda shi ne: Yin aiki tukuru saboda kauda bidi’o’in da aka cusa cikin addinin Musulunci, da kuma yin aiki tukuru saboda Musulmi su tsaida sunnar Annabi mai tsira da amincin Allah cikin aqidarsu, da…
·