Danna nan domin shiga karatu Online
TAMBAYA: Shin manema aure za su iya yin gwajin lafiyarsu kafin su yi aure? AMSA: Na`am! Ma`aurata za su iya yin gwajin lafiyarsu kafin su yi aure. Domin shari`ar Musulunci ta zo ne saboda ta kare abubuwa guda biyar, kamar yadda malaman Usulul Fiqhi suka fada; a cikin su, akwai kare rayuwar dan Adam. Ga…
·
TAMBAYA Wane irin narko Shari`a ta yi tanadi ga wanda yake da ikon yin aure amma ya ki yi? AMSA: Shari’a ta nuna cewa wanda yake da ikon aure amma ya ki yi, ba tare da uzuri ba; to, ba zai kasance tare da Manzon Allah sallallah alaihi wa sallama. ba, domin hadisi ya tabbata…
·
TAMBAYA Wace irin mace Shari`a ta kwadaitar da namiji ya aura; kuma wane irin namiji Shari`a ta kwadaitar da a baiwa auren ‘ya mace? AMSA: 1.Mace ta farko da ya kamata mutum ya zaba itace musulma ma`abociyar addini. Ubangiji subhanahu wa ta’ala ya ce: …وَلَأَمَةٌ مُؤْمِنَةٌ خَيْرٌ مِنْ مُشْرِكَةٍ وَلَوْ أَعْجَبَتْكُمْ…البقرة: 221 Ma’ana: …Hakika kuyanga…
·
TAMBAYA: Duk da cewa akwai ayoyi da hadisai da dama da suke kwadaitar da yin aure, amma wani lokacin mutum ba shi da ikon yinsa, ko kuma ka ga mace ta rasa miji shekara da shekaru. Shin wanda ya sami kansa a irin wannan hali zai iya amfani da wasu hanyoyi don biyawa kansa bukata…
·
TAMBAYA TA 2: Shin wadanne dalilai ne ke zaburarwa akan yin aure? AMSA: Na farko akwai umarni daga Ubangiji subhanahu wata’ala inda yake cewa: …فَانْكِحُوا مَا طَابَ لَكُمْ مِنَ النِّسَاءِ مَثْنَى وَثُلَاثَ وَرُبَاعَ ……النساء:3 Ma’ana: …Ku auri abin da ya dadada gare ku na daga mata biyu-biyu ko uku-uku ko hudu-hudu… Da kuma fadinsa subhanahu…
·
TAMBAYA TA 1: Mene ne manufar yin aure da fa`idarsa? AMSA: Yana daga babbar manufar yin aure biyayya ga umarnin Allah da Manzonsa r. Dalili kuwa shi ne faxin Ubangiji I cewa: …فَانْكِحُوا مَا طَابَ لَكُمْ مِنَ النِّسَاء… النِّسَاء:3 Ma’ana: …Ku auri abin da ya daxaxa gare ku na daga mata… Da kuma hadisin da…
·
Da ikon Allah yau zamu tashi sabon darasi wato darasi na goma sha biyu. Malam Bismillah: – SHIN WAYE YA KASHE SAYYADINA HUSAINI (RA), SHI’A KO AHLU-AL-SUNNAH? Shubuha ta tara da ‘Yan Shi’a masu limamai goma sha biyu suke yadawa, kuma tana daga mafi girman shubuhohinsu da suke amfani da ita wajen yaudarar musulmi da…
·
Hakika Allah taala ya girmama dan Adam ya martashi, ya bashi hankali da basira, da hikma, da azanci, da sanin ya kamata, Hankali babbar niima ne, da wadata da ya kamata a kiyaye shi, a aiwatar dashi, inda ya dace, shan kayan maye, da kayan marisa, da buguwa, wanda yake yaduwa tsakanin matasa maza da…
·
A warning from Shaykh Uthaymeen O slaves of Allah verily we have been plagued for some time now by a great tribulation done by some people whom Allah has favored with marriage. And this is their taking pictures of the wedding party; pictures with the camera and perhaps with tapes which can be placed in…
·
HUDUBA DAGA MASJIDU TAUHEED, ANGUWAR AIN SHAMS ANAN BIRNIN ALQAHIRA, WANDA SHEIKH ABDULLAH YA GABATAR. بسم الله الرحمان الرحيم. Duk da dai Allah bai bani daman isa masallaci akan lokaci ba, ga dan kadan daga abinda na tsakuro mana… Na shigo malam yana kan magana akan girmama annabi(صلى الله عليه وسلم) Annabi shine fiyayye aduk…
·
Ya dan uwa ka sani son manzon Allah da son abin da yazo da shi wajibi ne, duk wanda ya kyamaci wani abu da Annabi yazo da shi, to ya kafirta koda yayi aiki da shi. Kuma soyayya kadai bata wadatarwa, dole ne sai ya zamo anfi sonsa fiye da komai, hatta ranka, dama kuma…
·
The Prophet (SAW) commanded us to control our TONGUES (HARSHE) by avoiding romour, gossip, lie and hypocrisy in many sunnatic teachings, such as that narrated by Tirmidhi (RH) from ‘Uqbah ibn ‘Amir (RA) who said: “I said, ‘O Messenger of Allah, what is SALVATION?’ Then our beloved Prophet (SAW) mentioned three good actions as a…
·
“O ALLAH I feel so weak, I fast, I am strong. “O ALLAH I feel so tired, I make duaa. I open my eyes. “O ALLAH, I feel so dirty, but I repent to you. I am cleansed. “O ALLAH, I feel so depressed, but I remember you. I am at peace. “O ALLAH, I…
·
1) The Prophet (SAW) taught his ummah how they can protect themselves from the evil of the fitnah of the Dajjaal, as is reported in the hadith of Abu Hurayrah, may Allaah be pleased with him, who said that the Messenger of Allaah (SAW) said: “When any one of you pronounces the SHAHAADAH, ie at…
·
The Prophet (SAW) has constantly reminded his Ummah about the FITNAH of Dujal in so many traditions. among them, he (SAW) says: “Between the creation of Aadam and the onset of the Day of Judgement, there will be no FITNAH greater than the Dajjaal.” (Reported by Muslim, 18/86). DAJJAL will travel around the world, leaving…
·
“Matukar a arewa da karuwai, yan daudu dasu da magajiya. Da samari masu ruwan kudi, Ga mashaya can a gidan giya. Matukar yayan mu suna bara, Titi da Loko-lokon Nijeriya. Hanyar birni da na kauyuka, Allah baku mu samu abin miya. Sun yafu da fatar bunsuru, Babu mai tanyonsu da dukiya. Babu shakka yan kudu…
·
Brothers and sisters, Marriage in Islam comes with great responsibilities especially on the husband. Allah called it “a heavy bond”. Therefore it is important that you bear in mind that marriage is another form of worship if you follow the injunctions of the Sharia, will be greatly rewarding for you in the hereafter and a…
·
These days we hear about fatal disagreements between spouses. We heard a wife setting her husband ablaze, a man shooting his girlfriend etc. the underlying problem is that people are generally oblivious over what should and what shouldn’t attract them to marry a person. First and foremost, you should know who you are marrying. i.e…
·
Dalillan da Suka Karfafa Yakin Tattar: Tun da farko yana da kyau mu gano dalillan da suka karfafa bayyanar wadannan mahalukai masu kama da aljanu: 1. Tattar sun dunfaro kasar musulunci a daidai lokacin da al’ummar musulmi take cikin rauni a kowane bangare. Ga dai rarrabar kawuna wadda Allah ya hana mu. Ga talauci wanda…
·
Bayan da Tattar suka gama rusa Bagadaza sai suka nada wani Ali Bahadur a matsayin sarki suka bar ma shi Ibnul Alkami a matsayin waziri. Sannan suka tasar ma Siriya da Falasdinu da Misra don ci gaba da barna. Ibnul Alkami da bai samu mulki ba bayan duk wannan bala’i da ya aukar kuma wannan…
·