Danna nan domin shiga karatu Online
Every individual in this nation is concerned about the future. Nigeria is catalytically deteriorating. Today the national discourse is on corruption and amnesty for terrorism. We have missed the crux of the matter. Corruption is incurable, it is only suppressed. That is by genuine Ethics/faith illumination campaigns like the Ethical revolution, W.A.I, Re-brand Nigeria etc.…
·
A careful reflection on the situation of Muslims in Nigeria, especially the recent incessant bouts of violence, death and explosions more especially in major Muslim cities could be deduced as a punishment from Allah for the reckless attitude of some Muslims in playing with the Quran, the last book of revelations. It is a book…
·
BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM!!! Manzon Allah(sallallahu alaihi wa sallam) acikin Khuduba da yayi ta bankwana yace: ‘YA KU MUTANE! MUMINAI BAKIDAYANSU ‘YAN’UWA NE, BAYA HALATTA GA WANI MUTUM MUSULMI YACI DUKIYAR DAN’UWARSA SAI DAI DA SON RAN DAN’UWANSAN, KU SAURARA NA ISAR? ALLAH KA ZAMA SHAIDA!!! KADA KU ZAMA KAFIRAI A BAYANA, SASHI TANA GILLE WUYAN SASHI, NI…
·
Wanda Ya Rubuta Kuma Ya Gabatar Sheikh Dr. Muhammad Rabi’u Umar R/lemo Gabatarwa Yabo da godiya da kirari sun tabbata ga Allah. Tsira da aminci su tabbata ga fiyayyen halitta, Manzon Allah, da alayensa da sahabbansa da waxanda suka bi tafarkinsu zuwa ga ranar sakamako. Bayan haka : Babu ko shakka kira zuwa ga addinin…
·
SEEKING ALLAH’S FORGIVENESS Even a casual observer of events knows that mankind is at a lost. There is distress everywhere. Nobody seems to be happy. The simple reason is that a lot of sins are committed by almost everybody in one form or the other. Some of them are unavoidable because they are part of…
·
Ko Kasan Daga Ina Aka Gano Maukibi? Duk da cewa duk mai hankali ya san cewa taron maukibi da yan darikar Kadiriyya suke fita a Kano duk shekara- shekara zuwa makabarta, tare da kide- kide da raye-raye, a cakude maza da mata, ba addini ba ne, wannan ba zai hana mu kara wayar da kan…
·
Harkar fim Sana’a ce!! Wasu sukan ce ai harkar fim ta samarwa matasa sana’a!. wannan magana ce bai ban mamaki, domin a matsayinmu na musulmi ba wannan ne mizani ko ma’auni ba, na abu daidai ne ko ba daidai ba ne, inda kuwa haka ne da sai a kyale kamfanin giya su ci gaba da…
·
Na dade ina karantawa kuma ina jin maganganun masu goyon bayan fina – finan hausa a wannan lokaci, musamman ma bayan sun sa kafar wando daya da malam Rabo, sai dai abin takaici mafi yawan wadannan maganganu fadarsu kawai ake, amma ba haka suke ba, don haka na ga ya dace ni ma in ba…
·
A man woke up early in order to Pray the Fajr Prayer in the masjid.. He got dressed, made his ablution and was on his way to the masjid. On his way to the masjid, the man fell and his clothes got dirty. He got up, brushed himself off,and headed home. At home, He changed…
·
TAMBAYA; Mene ne hukuncin zance? AMSA Lallai hadisai sun tabbata wadanda a cikin su Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam yake kwadaitar da mai neman aure ya je ya ga wadda yake nema, domin wannan shi zai janyo hankalinsa zuwa son ta har ta kai shi ga auren ta. Daga ciki akwai hadisin da Abu…
·
Returning to the truth is a virtue. There is no doubt that if we were to give a person a choice between two paths; the path of the Majoos (fire worshippers) or the path of the Prophets, which would he choose? Every believer would choose the path of the Prophets. The Prophets-at the head of…
·
TAMBAYA: Mene ne hukuncin auren mace fiye da hudu? AMSA: Auren mace fiye da hudu haramun ne, domin ya sabawa littafin Allah da sunnar Manzonsa usallallahu alaihi wa sallam, da fahimtar magabata na kwarai, kuma aure ne na jahiliyya, domin a wancan lokacin mutum kan auri mace fiye da hudu. Ubangiji subhanahu wa ta’ala ya…
·
Muna cikin bayani akan nau’ikan aure da ake yi a lokacin jahiliyya, wadanda shari’ar musulunci ta zo ta haramta su. TAMBAYA Mene ne auren dadiro, irin wanda ake yi a zamanin Jahiliyya, kuma mene ne hukuncinsa? AMSA: Auren dadiro aure ne da mutanen Jahiliyya suke yi, wanda mutum zai rika soyayya da mace, ya ajiye…
·
Bayani ya gabata akan auren mutu’a da haramcin sa. TAMBAYA Mene ne hukuncin auren mutu’a idan ya riga ya auku? AMSA: Tunda auren mutu’a, ba tabbataccen aure ne a shari’a ba, to, idan ya auku sai a rushe shi, kafin tarewa ko bayan tarewa. Kamar yadda babban malamin nan na Malikiyya Ibnul Qasim ya fada.…
·
Bayani game da dalilan da Shi’a Imamiyya suke kafa hujja da su don halatta auren mutu’a: 1- (A)- Da farko dai ayar da suka dogara da ita ko kadan ba dalili ba ce a kan halaccin auren mutu’a; domin kuwa tana magana ne a kan ingantaccen aure na dindindin, da kuma abin da ya wajaba…
·
Muna cikin bayani akan nau’ikan aure da musulunci ya tarar ana yi ya hana. Mun yi bayani akan auren shigari da auren kisan wuta. TAMBAYA: Mene ne auren mutu’a kuma mene ne hukuncinsa? AMSA: Malamai sun ce; ma’anar kalmar “mutu’a” a harshen Larabci ita ce: الإنتفاع Ma’ana: Amfanuwa. Kuma ana cewa: تمتعت بكذا Ma’ana: Na…
·
Ci gaban bayani akan auren kisan wuta: TAMBAYA: Idan mace ta yi aure da niyyar kisan wuta ba tare da ta sanar da kowa ba, mene ne hukuncin wannan auren? AMSA: Malamai sun ce wannan auren ya inganta, saboda igiyar auren ba a hannunta take ba. Dalilinsu kuwa shi ne: hadisin da ya tabbata daga…
·
Na ambata muku nau’ikan auren da shari’ar musulunci ta hana a jiya, kuma na yi muku bayanin nau’i na farko a jiya, wato auren shigari. TAMBAYA: Mene ne auren kisan wuta kuma mene ne hukuncinsa? AMSA: Malamai sun ce: ma’anar auren kisan wuta shine; Mutum ya auri mace don ya halatta ta ga mijinta na…
·
TAMBAYA: Wadanne nau’ikan aure ne ake yi a lokacin Jahiliyya, wanda Shari’ar Musulunci ta haramta? AMSA: Nau’ikan auren da shari’ar musulunci ta haramta sun hadar da: 1-Auren Shigari (wato auren musanye). 2-Auren Kisan Wuta. 3-Auren Mutu’a. Da sauransu. TAMBAYA: Mene ne auren shigari (auren musanye) kuma mene ne hukuncinsa? AMSA: Abin da ake nufi da…
·
TAMBAYA: Wadanne irin mata ne Shari`a ta haramta auren su? AMSA: Ubangiji subhanahu wa ta’ala ya bayyana matan da ya haramta a aure su a littafinSa mai girma, inda yake cewa; وَلَا تَنْكِحُوا مَا نَكَحَ آبَاؤُكُمْ مِنَ النِّسَاءِ إِلَّا مَا قَدْ سَلَفَ إِنَّهُ كَانَ فَاحِشَةً وَمَقْتًا وَسَاءَ سَبِيلًا (22) حُرِّمَتْ عَلَيْكُمْ أُمَّهَاتُكُمْ وَبَنَاتُكُمْ وَأَخَوَاتُكُمْوَعَمَّاتُكُمْ وَخَالَاتُكُمْ…
·