Danna nan domin shiga karatu Online
1. A Table Laden with Food “When the disciples said: O Jesus, son of Mary! Is your Lord able to send down for us a table spread with food from heaven? He said: Observe your duty to God, if ye are true believers. They said: We desire to eat of it and our hearts be…
·
SAKO ZUWA GA SOJOJI MUSULMAI DA AKA TURA MALI!!! Hattara Musulmai Sojoji da aka tura mali domin yaki… Ga sako daga Allah yace a sanar daku… Allah(swt) mahaliccinku mahaliccin komai yace: ﻭﻣﺎ ﻛﺎﻥ ﻟﻤﺆﻣﻦ ﺃﻥ ﻳﻘﺘﻞ ﻣﺆﻣﻨﺎ ﺇﻟﺎ ﺧﻄﺄ ﻭﻣﻦ ﻗﺘﻞ ﻣﺆﻣﻨﺎ ﺧﻄﺄ ﻓﺘﺤﺮﻳﺮ ﺭﻗﺒﺔ ﻣﺆﻣﻨﺔ ﻭﺩﻳﺔ ﻣﺴﻠﻤﺔ ﺇﻟﻰ ﺃﻫﻠﻪ ﺇﻟﺎ ﺃﻥ ﻳﺼﺪﻗﻮﺍ ﻓﺈﻥ ﻛﺎﻥ…
·
There are some important signs of those pious believers whom Allah loves them. Whenever you see such signs with you, they are only indicating that Allah loves, cares and values you in this world and will definitely help you in the hereafter. The signs are many, but I will mention some of the salient and…
·
DARASI NA TAKWAS (8) Bismillahir Rahmanir Rahim Assalam alaikum, jama’ar wannan zaure namu mai albarka muna yi muku barka da wannan rana mai albarka ta juma’a muna rokon Allah ya hadamu da dukkan Alkhairan dake cikinta kuma muna rokonsa da ya tsaremu da dukkan wani sharri dake cikinta. Yau a karatunmu na littafin “SHUBUHOHIN SHI’A…
·
DARASI NA BAKWAI (7) Bismillahir Rahmanir Rahim Cigaba da karatun littafin mu na “SHUBUHOHIN SHI’A A MAHANGAR SHARI’A” na Hamza Uba Abubakar Kabawa, gabatarwar Muhammad Aminu Ibrahim Daurawa. Duba da korafi da muke samu daga dalibai game da yawan da rubutun yake yi, muka gay a dace idan darasi mai tsayi ne mu rika rabashi…
·
ISLAMIC MORALITY: THE MOST PRECIOUS AND VALUABLE GIFT OF LIFE FOR FREE Make a Google search of the global rates of violent crimes, rape, murder, theft, drugs, alcoholism, suicides, frauds, AIDS, incest, pornography and indecent exposures etc. one thing will be glaring. Muslims Countries have some potent immunity to these criminalities. The rates are at…
·
DARASI NA SHIDA (6) Bismillahir Rahmanir Rahim Kafin mu shiga karatu ga wata yar sanarwa: – Muna kara tunatar da jama’ar wannan zaure namu mai albarka cewa don Allah (S.W.T) mu daure mu daina aiko tambaya ta wannan shafin saboda bamu da cikakken lokaci na amsa muku su, don haka muka bada lambobin wayarmu domin…
·
Tambaya zuwa ga ‘yan’uwa Musulmai!!! Dun Allah ya zakaji in akace maka yau shugaban kasanku ko wani attajiri a garinku zai kawo maka ziyara kuzo ku gana, sannan yazone da zimman ka fada masa bukatunka ya biya maka? Ya zaka tarbeshi? Shin zaka iya kuna tattaunawa dashi kana kallon wani wuri? Shin zaka iya kana…
·
WATA MAGANA TAKAITACCIYA MAI MAHIMMANCI GAME DA MUMMUNAN BALA’IN KALLON KWALLON KAFA… Bismillahirrahmanirraheem….. Da yawa daga cikin ‘yan’uwa musulmai sun fada wata mummunan tarko, wanda a ganinsu karamar abuce, amma wallahi ba karama bace babbace kuma mai hadari sosai. A kullum inace muku Allah shi ya haliccemu sannan shi ya sanmu sanin da babu wadda…
·
LITTAFAN SHI’A SUN TABBATAR DA AUREN SAYYADI UMAR DAN KHATTABI (RADHIYALLAHU ANHU) DA UMMU KULTHUM ‘YAR GIDAN SAYYADI ALI (RADHIYALLAHU ANHU) KUMA DIYAR NANA FATIMA KANWAR HASAN DA HUSAIN (ALLAH YA DADA YARDA DA SU BAKI DAYA) : 1. Ya’aqubi a cikin Tarihinsa (2/149-150) ya ce: ﻭﻓﻲ ﻫﺬﻩ ﺍﻟﺴﻨﺔ ﺧﻄﺐ ﻋﻤﺮ ﺇﻟﻰ ﻋﻠﻲ ﺑﻦ ﺃﺑﻲ…
·
Bismillahir Rahmanir Rahim Darasinmu na yau zaiyi Magana ne akan hadisin rubuta takarda: – —-Shin wace takarda Manzon Allah (S.A.W) zai rubuta ? —–Rubutun wajibi ne ko mustahabbi ko rubutu ne na masalaha ? —–Shin wa Manzon Allah (S.A.W) yaso ya rubutawa takardar wasilci ——Shin Manzon Allah (S.A.W) yayi wasiyya ga sayydina Ali (R.A) SHUBUHOHIN…
·
MUTUAL RESPONSIBILITIES & DUTIES BETWEEN HUSBAND AND WIFE: Unfortunately! Misunderstanding, sentiment, ignorance and materialism become a great source of troubles and problems to many spouses in their marital life. However, marriage has been ordained and enjoined by our Lord as a mean of attaining PEACE and TRANQUILITY as categorically and elaborately stated in the GLORIOUS…
·
1. Allah (الله) The Greatest Name ~ The One Who has the Godhood, which is the power to create the entities 2. Ar-Rahman (الرحمن) The All-Compassionate ~ The One Who has an abundance of mercy for the believers and the blasphemers in this world and exclusively for the believers in the Hereafter. 3. Ar-Rahim (الرحيم)…
·
Bismillahirrahmanirrahim, wassalatu wassalamu Ala Rasulillah… Kuskurene kaji musulmi yana cewa wai meyasa kiristoci ba’ajin suna bayyana tsabaanin dake tsakaninsu, bayan kowa ya sani cewa bambamcin Ra’ayi da rabe rabe dake tsakaninsu tafi namu yawa? toh a hakikanin gaskiya duk masu irin wannan fahimtar suna kuskure. Da farko abinda zamu lura dashi shine: shin kiristoci addinin…
·
Bismillahir Rahmanir Rahim Cigaba da darasinmu na littafin “SHUBUHOHIN SHI’A A MAHANGAR SHARI’A”. –Wallafar (Abu Abdullahi) Hamza Uba Abubakar Kabawa –Gabatarwar Muhammad Aminu Ibrahim Daurawa –Darasi na 3 Darasin mu nay au zai yi Magana ne akan wasu tushe da aka gina addini akansu. 1) Ingattacen dalili 2) Dalilin ya dace da fahimtar mutum 3)…
·
Duk wanda ya kasance hanyar da cimma manufofinsa ita ce ta hanyar zubar da jini da kisa to lallai wannan mutumin dan ta’addane. Daga yanzu ya bayyana cewa harkar ta’addanci ba kwai ya takaita ga wani dan gungun samarin musulmai ba ne wadanda suka zabi zubar da jini a matsayin hanyar cimma burinsu ko kuma…
·
Our beloved Muhammad (SAW) has warned us about the negative impact of zina by indicating that whoever commits it, is undoubtedly not a believer (Mumin or Mumina) at the time he or she is committing until he or she repents. The Prophet (SAW) says: “The fornicator (zaani or zaaniya) does not commit fornication (zina or…
·
My dear and respected brothers and sisters. May Allah be Merciful to you and your offsprings- both born and yet to born. Unfortunately, illegal and illegitimate sexual acts (Zina) is becoming rampant in our societies. This act of committing zina is strongly prohibited in the Glorious Qur’an, Holy Bible and other religious scriptures. A great…
·
A kullum sai kaji ‘yan’uwa musulmai muna cewa Allah kawo mana zaman lafiya….. Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un. Ta yaya Allah zai sauraremu bayan munki bin dokokinsa? Shari’ar da annabi(saw) ya barmu akai mun kauce mata, Allah(swt) yace: ‘MASU TSABAWA WA UMARNIN MANZON ALLAH SUJI TSORON KADA WATA MUSIBA TA SAMESU KO AZABA MAI RADADI’ Allah…
·
SHARHI AKAN WAKAR “NI DAI BARHAMA NAKE BAUTAWA, DAN SHI YA HALICCENI” Daga Muhammad Rabiu Umar Dalilin Yin Wakar “Ni Dai Barhama Nake Bautawa, Don Shi Ya Halicce Ni” A yan kwanakin nan wata waka da wani mawaki ya yi mai take “Ni dai Barhama nake bautawa, don shi ya halicce ni” ta jawo cece-kuce…
·