Danna nan domin shiga karatu Online
Allah maɗaukakin sarki yace: { وَمَاۤ أُوتِیتُم مِّن شَیۡءࣲ فَمَتَـٰعُ ٱلۡحَیَوٰةِ ٱلدُّنۡیَا وَزِینَتُهَاۚ وَمَا عِندَ ٱللَّهِ خَیۡرࣱ وَأَبۡقَىٰۤۚ أَفَلَا تَعۡقِلُونَ } [Surah Al-Qasas: 60] Fassara/Sharhi Kuma Duk abinda aka baku Anan duniya na koma menene, to na ɗan Jin daɗin Rayuwar duniya ne da ƙawarta, Amma abinda yake wurin Allah shine yafi alheri, kuma yafi…
·
Allah maɗaukakin sarki yace: { ٱلَّذِینَ ءَامَنُوا۟ وَلَمۡ یَلۡبِسُوۤا۟ إِیمَـٰنَهُم بِظُلۡمٍ أُو۟لَـٰۤىِٕكَ لَهُمُ ٱلۡأَمۡنُ وَهُم مُّهۡتَدُونَ } [Surah Al-An`âm: 82] Fassara/Sharhi Wa’inda Sukayi Imani Sannan basu cakuɗa Imaninsu da Zalunci(Shirka) ba, Wa’innan sune suke da Aminci, kuma sune Shiryayyu. Allah maɗaukakin sarki yana Bayani a wannan Ayah game da Mahimmancin Imani, Sannan kuma da haɗarin…
·
By: Hamza Diso Babban malamin mu Sheikh Ɗaha Rayyan -Allah ya gafarta masa- yana cewa: Shi ɗan Adam haɗaka ce ta abu biyu; damƙa daga yumɓu da kuma busa daga ruhin Allah maɗaukaki Na taɓayin ishara kan yadda ruhi yake kama da gangar jiki ta wasu ɓangarori, kamar yadda jiki yake bukatar abinci haka shima…
·
By Hamza Diso A tunani ka zamo critical thinker, a mu’amala ka zamo Idealist a hukunci ka zamo realistic, idan ka sake Idealism ya lulluɓe tunaninka; to zaka iya zama mutumin kirki, amma ba zaka fahimci abubuwa dayawa a yadda suke ba, za a dinga samun tazara tsakanin tunaninka da yadda rayuwa take tafiya.
·
Imamul Bukhari da Muslim sun rawaito Hadisi daga Abdullahi Bin Amru yace: Manzon Allah Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi yace: المُسْلِمُ مَن سَلِمَ المُسْلِمُونَ مِن لِسَانِهِ ويَدِهِ، والمُهَاجِرُ مَن هَجَرَ ما نَهَى اللَّهُ عنْه Sahihul Bukhari: 10. Sahihu Muslim: 40 Fassara/Sharhi Cikakken Musulmi shine wanda ƴan uwansa Musulmi suka kuɓuta daga…
·
Shekarar Hijira: 10 Shekarar Miladiyya: 631 Ankira wannan Hajjin da Hajjin Bankwana Sabida Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi yayi bankwana da Mutane a wannan Hajjin. kuma bai sake yin wani Hajji ba bayan sa. Sannan ana kiran wannan Hajjin da wasu sunaye kamar Haka: Hajjin Musulunci(Hajjul Islam): Domin Annabi baiyi…
·
Sallah yana daga cikin Rukunai na Musulunci, Wajibi ne akan kowani Musulmi ya tsayar da Sallah kamar yadda Annabi Sallallahu alaihi Wasallama ya koyar. Sallah yana da sharruɗa wanda sai an samesu kafin Sallah ta zamto ta wajaba akan Mutum ko ta zamto karɓabbiya. Sharuɗan Wajabci Sallah tana wajaba akan Mutum ne idan ya cika…
·
Mai Rubutu: Hamza Diso Ana yiwa hadisi hukunci ne ta hanya biyu; ko dai ka yi hukuncin da kanka, kuma ka naƙalto hukuncin a wajen waninka, idan naƙalto hukunci zakayi to akwai littattafai da ake amfani dasu dayawa. Da farko dai idan hadisin ka yana cikin Sahihaini to babu magana akansu, don duk ingantattu ne,…
·
Magana mafi inganci Shine Cin naman raƙumi yana warware alwala sabida dalilai kamar haka: An rawaito daga Jabir Bin Sumrata Allah ya ƙara masa yarda: wani mutum ya tambayi Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi: Shin zanyi Alwala dun naci naman Tumakai? Sai Annabi yace Masa idan kaga dama kayi alwala,…
·
Ayyamut-tashriq sune kwanaki uku bayan Ranar Sallar Idi babba. Anaso Musulmi ya yawaita ambaton Allah acikin wa’innan kwanaki, Musamman Kabbarori ” Allahu Akbar, Allahu Akbar La’ilaha illallah Wallahu Akbar Allahu Akbar Walillahil Hamd” Ranaku ne na ci da sha Sabida haka ba’a yin Azumi acikinsu, kamar yadda ba’a yin Azumi ranar Sallah. Manzon Allah tsira…
·
By: Hamza Diso Iliman addini da ake neman su don kansu ( wato su ba hanya bace ta sanin wani ilimin) sun kasu gida uku Aƙida Fiƙhu Ilimin gyaran zuciya Duka waɗannan ilimai ana samun su ne a matakin farko a cikin wahayi, wato Alƙur’ani da hadisi. Sai dai su (Alƙur’ani da hadisin) ba su…
·
Allah Maɗaukakin sarki yace: وَمَا مِن دَاۤبَّةࣲ فِی ٱلۡأَرۡضِ إِلَّا عَلَى ٱللَّهِ رِزۡقُهَا وَیَعۡلَمُ مُسۡتَقَرَّهَا وَمُسۡتَوۡدَعَهَاۚ كُلࣱّ فِی كِتَـٰبࣲ مُّبِینࣲ [Surah Hûd: 6]
·
عائشة -رضي الله عنها-، قالت: لما نُزِلَ برسول الله -صلى الله عليه وسلم-، طَفِقَ يَطْرَحُ خَمِيصَةً له على وجهه، فإذا اغْتَمَّ بها كشفها فقال -وهو كذلك-: “لَعْنَةُ الله على اليهود والنصارى، اتخذوا قبور أنبيائهم مساجد -يُحَذِّرُ ما صنعوا”. ولولا ذلك أُبْرِزَ قَبْرُهُ، غير أنه خَشِيَ أن يُتَّخَذَ مسجدا Sahihul Bukhari: 435 Fassara da Sharhi: An…
·
Tambaya: Shin Ya Halatta Mutum ya yanka layyansa kafin Limami ya yanka tasa? Amsa: Imamu Malik Allah yayi masa Rahama ya tafi kan cewa baya halatta mutum yayi yanka kafin limaminsa, dole sai ya jira limaminsa yayi kafin shima yayi. dalilin Hadisi da aka rawaito daga Jabir Allah ya kara masa yarda yace: Annabi Sallallahu…
·