Danna nan domin shiga karatu Online
Hausa: Abu-Hurairah (RA) Wani Mutum yace wa Manzon Allah (SAW) “ka mini WASIYYA”. Sai yace: “Ka da kayi FUSHI”. Mutumin ya maimaita tambayarsa sau da yawa sai Manzon Allah (SAW) yace masa: “Ka da kayi FUSHI”. (Bukhari ya riwaito 5765). Abu Zarril Ghifariy (RA) yace: Manzon Allah (SAW) yace mana: “Idan dayanku FUSHI ya kama…
·
Amirul-Muminin Ali Bn Abi-Daalib (RA) ya ce: Mummunan fushi da mutum ya kan yi saboda hakkinsa, ba don hakkin Allah ba, farkon sa hauka ne, sannan karshen sa nadama ne. HANYOYIN MAGANCE MUMMUNAN FUSHI. 1) Ambaton Allah: kamar neman tsari daga SHAIDAN da kuma karatun Al-Qur’ani (Duba Qur’ani 18:2 da 7:200). 2) GAGGAWAN FITA DAGA…
·
This is verbatim verdict from Their Eminence, Shaykh Muhammad Saleh Al-Uthaymeen and Shaykh Dr Ahmad Al-Rashid (RH). Enjoy reading Abû Hurayrah relates that the Prophet (PBUH) says: “If a suitor approaches whose religion and character please you, then let him marry. Otherwise, there will be a lot of immorality and corruption in the world.” (Sunan…
·
The Nikah is from the ways of Allah with regard to his creation, between the children of Adam, male and female. With it there are great benefits, from them: chastity of the two spouses, one to the other; to fulfill what is required from the husband towards his wife; the husband taking care of his…
·
Babu Shakka Ahalussunah Na HAKIKA shine Wanda Yayarda Cewa Dunkulewar Al Ummar kMusulmi Wuri Guda Da tab attar Da Samuwar Haadin Kansu’ Bisa Gimshikannan Guda Ukku Shine Babban Mabudin Alkhairi Garesu Lau Kanu Ya alamuun Domin Sanya Al Ummar Musulmi Bisa Hanya Guda Daya Tak Bisa Alkuraani Da Hadisi Da Ijmaai Bisa Fahimtar Magabata Shine…
·
Alhamdu Lillah wassalatu wassalam ala RasulilLah. Baya halarta ga dukkan malami ahlussunnah na gaskia ya raba kan mutane,ya jawo abinda zai Sanya GABA da kiyaiya tsakanin yanuwa Musulmi musamman Malamai. Yin haka aikin yan Bid’a ne.amma ahlussunnah malamansu da mabiyansu kullun suna nunawa mutane cewa dukkan musulmai dole ne su kasance Kaman yanuwa wadanda suka…
·
Wasu daga cikin ku da suke bin mu a wannan darasi, za su so su yi tambaya akan wadan su al’adu da ake yi a lokacin aure, kamar kamu da mata suke yi, hudubar da ake yiwa amarya kafin a kai ta, da kuma kabaki da ake yi bayan an gama daura aure ta bangaren…
·
Bayani ya gabata akan Sharuddan daura aure wadanda sun hada da waliyyi da sadaki, amma mun amsa tambayoyi biyu dangane da waliyyi, a yau kuma za mu amsa tambayoyi biyu akan sadaki. TAMBAYA: Shin za a iya daura aure ba tare da an ambaci sadaki ba? AMSA: Na`am! Za a iya daura aure ba tare…
·
Question: Shaykh Muhammad bin Haadee: The questioner says: May Allah bless you and give you good. Is asking about the people from the guidance of the Salaf? Answer: Shaykh Rabee: Yes, asking about the people is from the Minhaj of the Salaf; look to see who you take your deen from. Verily this knowledge is…
·
Questioner: O our Shaykh the question is; was the Shaykh preceded by anyone in declaring some Hadith in Sahih Bukhari to be weak and collecting them in a book. And if this has occurred were you preceded by some of the scholars in that? We would appreciate references may Allah reward you with good. Shaykh…
·
It was narrated upon Shaqeeq al- Balkhi (rahimahullah) that he said to Hatim: “You have accompanied me for a while so what have you learnt from me?” He said:“ I have learnt from you 8 things: Firstly: I looked at the creation and found that every person has something which is beloved to him and…
·
Shaykh Ibn ‘Uthaymîn: I warn my Muslim brothers against what some stupid people do when they narrate april jokes. This lie have they taken from the jews, the christians, fire- worshipers (Majûs) and other disbelievers. Not only is this act a lie, which is in itself forbidden according to the Sharî’ah, it also involves imitating…
·
Question: What is the ruling on Jihâd today? Is it obligatory for some Muslims or for all? When is it obligatory for the entire Ummah if it only is obligatory for some Muslims? Shaykh Ibn ‘Uthaymîn: Firstly, you have to know that Jihâd is not obligatory for all Muslims. This is impossible. Allâh (ta’âlâ) said:…
·
Allah the Exalted said: ﻭﻭﺿﻌﻨﺎ ﻋﻨﻚ ﻭﺯﺭﻙ And We removed from you your burden (Soorah As Sharh verse 2) ﻭﺿﻌﻨﺎ ﻋﻨﻚ Meaning: We removed, pardoned, forgave, and disregard. ﻭﺯﺭﻙ Your burden Meaning: your sins ﺍﻟﺬﻱ ﺃﻧﻘﺾ ﻇﻬﺮﻙ Which weighed down your back Meaning that Allah the Exalted forgave the Prophet ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﻋﻠﻰ ﺁﻟﻪ…
·
Q.The individual is asking what is your advice for brothers who wear shirts, ties and suits when they have the ability to wear thobes? A. The shaykh mentioned if that person is in a society where this is the norm in the society the wearing of ties, suits, shirts etc then it is permissible for…
·
Shaykh Salih ibn Abdul Aziz Aali Shaykh may Allah preserve him said: The third category: The man interaction with his wife Allah ﺟﻞ ﻭﻋﻼ has obligated upon the man similar to that which He has obligated upon the woman. Allah ﺟﻞ ﻭﻋﻼ said: ﻭﻟﻬﻦ ﻣﺜﻞ ﺍﻟﺬﻱ ﻋﻠﻴﻬﻦ ﺑﺎﻟﻤﻌﺮﻭﻑ ﻭﻟﻠﺮﺟﺎﻝ ﻋﻠﻴﻬﻦ ﺩﺭﺟﺔ ]ﺍﻟﺒﻘﺮﺓ228: “And they (women)…
·
Question: May Allah give you good. The first question is from the questions from Miraath website. The questioner from Algeria says. May Allah give you good O Shaykh. Is it possible for the Jinn to steal or take material items from the house, such as gold or wealth? Shaykh Ubaid: This category of Jinn does…
·
Question: O our Shaykh, we have heard that some of the women present within some of the universities, schools, and colleges or some of the women who deliver lectures, (give) lessons or even recite the Qur’aan specifically on the morning broadcasts (we have heard that) these women’s husbands are never able to enjoy them because…
·
TAMBAYA: Mene ne sharudddan daura aure kuma yaya sigarsa take? AMSA: Aure yana tabbata ne idan aka cika sharudda shida. Sharuddan kuwa su ne; 1- A samu ma’aurata biyu, namiji da mace, wadanda ya halatta a daura masu aure a shari`ar musulunci. 2- Waliyin mace: wanda zai bayar da ita. 3- Wakilin ango: wanda zai…
·
Bayani ya gabata akan nau’ikan aure da dama wadanda shari’a ta hana. TAMBAYA: TAMBAYA: Mene ne hukuncin auren dole a Musulunci? AMSA: Babu auren dole a Musulunci bisa dalilai mafiya inganci na maganar malamai. Sai dai wadansu malamai kamar Imam Malik da Imamus Shafi’i da Ishak Ibn Rahawaihi da daya daga cikin fadin Imamu Ahmad…
·