Danna nan domin shiga karatu Online
Tunatarwa… Gobe Za’a Kulle Rejistan samun scholarship na Koyan Harshen larabci a jami’ar sarki abdul’azeez dake jeddah saudi arabiya. Ga Duk maiso zai iya turawa da sakon neman wannan scholarship din yau. In kanaso sai ka hada bayananka ka turashi zuwa ga wannan email din [email protected]. Maiso zai iya duba wannan shafin http://ali.kau.edu.sa/Pages-text10.aspx… Inkasan baka…
·
Assalaamu Alaikun Dear Readers, Iam Here by introducing you Our New Face-book Page Named ‘Islam The Only True Religion’ This Page Insha’Allah We’ll use it as a means of conveying the true teachings of Rasoul(sallallahu Alaihi wa sallam) We will try our possible best to eradicate Some of the false teaching which where been adjoin…
·
Ci gaban bayani na (2) akan hakkokin mata: 10- Yana daga cikin hakkokin mace a kan mijinta, yayin da wata tafiya ta kama shi, ya tafi da ita matukar yana da ikon yin hakan, idan kuma ba shi da iko, wajibi ne ya bar mata abin da za ta ci, ta sha. Idan kuma matan…
·
Ci gaban bayani akan hakkokin mata: 6- Kada miji ya kallafa wa matarsa girke-girke wadanda ba za ta iya ba, musamman a lokacin azumi har ta kasa azumi ko ta kasa samun sukunin gudanar da ibadunta tsakaninta da mahaliccinta. Sannan kuma yana da kyau ya taimake ta a cikin ayyukan gida gwargwadon iko. Domin Manzon…
·
A Yau khudubarmu a MAJID QURAN’ tayi magana Akan BABBAR WASIYYAR MANZON ALLAH (SAW) ga musulmai. In da Abu Zarriy (RA) ya shiga gun Annabi (SAW) yace Yaa Manzon Allah kamin wasiyya. Sai Annabi (SAW) yace: Ina maka wasiyya da TAQWA domin shine adon al’amuranku gaba daya. Sai Abu Zarriy yace Yaa Manzon Allah ka…
·
Bismillahirrahmanirraheem. BAMBANCIN AQEEDAN SUNNAH DA SAURAN AQEEDU Alhamdulillah!!! Allah ka Tabbatar damu akan sunnar annabi(sallallahu alaihi wasallam) Haryanzu a duniyar Aqeedu koma wata irice, babu wata aqeeda da take fita tayi bayaanin aqeedunta dalla dalla, sannan ta yadasu a kasuwanni kowa ya karanta irin aqeedar sunnah, duniya ta shaidi ahlussunnah da haka, amma inka dubi…
·
Even though the chances that Nigeria will split or disintegrate into pieces as claimed by pessimists seem slim, the pertinent question still remains. Should the nation divide? Many are asking. Those that want the nation to break will surely be disappointed. The basic reason is that the nation is not so homogeneous enough to divide…
·
28/4/2013 Haramun ne wani mutum ya siffanta wata halitta daga cikin halittun Allah Madaukakin Sarki: Mala’iku ne, ko Annabawa da cewa shi wannan halitta masanin gaibi ne, domin yin hakan tamkar karyata Allah Madaukakin Sarki ne! Hakan haramun ne saboda Allah Madaukakin Sarki Ya ce cikin Suratun Naml aya ta 65:- { ﻗﻞ ﻻ ﻳﻌﻠﻢ…
·
– musulunci addinin rahama ne ga bayin Allah duka ba ‘yan adam kawai ba. – Manzon Allah (SAW) rahama ne ga talikai – Ibn Umar (RA) da yaron gidan Yahya bin Sa’id mai wasa da kaza. – Allah ya azabta wata mata a kan mage Bukhari (3407) da Muslim (5804). – Allah ya gafarta ma…
·
A ka’ida mutum mai hankali zai fara gyaran kuransa ne, kafin ya gyara kuren waninsa, watau zai amfanar da kansa kafin ya amfanar da waninsa. Imam Muslim ya ruwai hadithi na 997 daga Jabir cewa:- (( ﺃﻋﺘﻖ ﺭﺟﻞ ﻣﻦ ﺑﻨﻲ ﻋﺬﺭﺓ ﻋﺒﺪﺍ ﻟﻪ ﻋﻦ ﺩﺑﺮ، ﻓﺒﻠﻎ ﺫﻟﻚ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ، ﻓﻘﺎﻝ: ﺍﻟﻚ…
·
TAMBAYA Mene ne hakkin mace a kan mijinta? AMSA: Lallai mata suna da hakkoki masu yawa a kan mazajensu kamar yadda su ma maza suke da hakkoki a kan matansu. Domin gudun tsawaitawa za mu rarraba hakkokin mata a darasi 3, sannan mu shiga hakkokin maza. Yana daga cikin hakkokin mata a kan mazansu:- 1-…
·
TAMBAYA: Me Sunnah ta tanadarwa ma’aurata a ranar tarewa? AMSA: Abubuwan da sunnah ta kwadaitar da ma’aurata a ranar tarewa suna da yawa, amma za mu kawo kadan daga ciknsu. 1- Da farko, ana so ango ya karbi amarya da tausasawa, saboda kasancewarta bakuwa a wannan ranar. Sannan a ba ta wani abin sha kamar…
·
ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ ﻗﺎﻝ ﺗﻌﺎﻟﻰ} :ﻭﺍﻟﻌﺼﺮ)١( ﺍﻥ ﺍﻻﻧﺴﺎﻥ ﻟﻔﻲ ﺧﺴﺮ )٢( ﺍﻻ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﺍﻣﻨﻮﺍ ﻭﻋﻤﻠﻮﺍ ﺍﻟﺼﺎﻟﺤﺎﺕ ﻭﺗﻮﺍﺻﻮﺍ ﺑﺎﻟﺤﻖ ﻭﺗﻮﺍﺻﻮﺍ ﺑﺎﻟﺼﺒﺮ)٣ )}. Ma’ana: {1. Ina rantsuwa da zamani. 2. Lalle ne mutum yana cikin hasara. 3. Face wadanda suka yi Imani, kuma suka aikata ayyuka masu kyau, (suka bi Sunnah cikin ayyukansu) kuma suka yi…
·
Mafi yawan maluman Shafi’iyyah suna ganin cewa harabar masallaci tana cikin masallaci. Imamun Nawawii ya ce cikin littafin Raudha’tuttaalib 1/465:- (( ﻭﺍﻣﺎ ﺭﺣﺒﺔ ﺍﻟﻤﺴﺠﺪ ﻓﻌﺪﻫﺎ ﺍﻻﻛﺜﺮﻭﻥ ﻣﻨﻪ)). Amma Hanaabilah sun ce abin da ya fi inganci cikin mazhabarsu shi ne: Harabar masallaci ba ta daga cikin masallaci. Babban Malami Mardaawii ya ce cikin littafin Al-Insaaf…
·
TAMBAYA Wace addu`a ya kamata a yi wa Ango da Amarya? AMSA: Addu`ar da ake yi musu ita ce: ﺑﺎﺭﻙ ﺍﻟﻠﻪ ﻟﻚ ﻭﺑﺎﺭﻙ ﻋﻠﻴﻚ ﻭﺟﻤﻊ ﺑﻴﻨﻜﻤﺎ ﻓﻲ ﺧﻴﺮ. Ma`ana: Allah ya sanya maka albarka, kuma Allah ya sanya albarka a cikin aurenka, kuma ya hada tsakaninku da alheri. Wannan addu`ar tana daga cikin addu’o’in da…
·
TAMBAYA: Mene ne hukuncin abincin da ake yi da zarar an gama daurin aure? AMSA: Yin wannan abincin daga gidan iyayen ango ko amarya babu laifi, matukar an yi shi ne don a ciyar da dangi da abokan arziki wadanda suka zo daga nesa don taya murna; Shari`ar Musulunci tana son a karrama bako. Amma…
·
Bothers ad sisters, if we contemplate very well, the Lessons learnt or not learnt from Boston to Kano this week holds the solutions to our insecurity issues in Nigeria. In Boston, with good intelligence analysis, good governance and genuine cooperation of the local populaces, the terrorist were routed out without any harm in the populace…
·
The prophet – Salawatullahi alaihi- is a mercy for mankind. He said the way to Paradise is easy for those that follow his path. He said: “everybody in my Ummah is going to enter the paradise except he who refuses. They said (the companions): oh messenger of Allah, who will refuse? He said: whoever obeys…
·
It is quite remarkable and astonishing at the same time how a simple analysis of the religious scriptures has stirred so much passion and anxiety especially among our Christian fellows. The aim was to give us all, Muslims and Christians, an insight to the true salvation which can only be achieved through contemplation and reflection…
·
Daga Maganganun Magabata Hassan Al-Basariy (RH) yace: Ka da ka ‘ki BALA’IN da ya faru da kai, ko FITINAR da ta faru gare ka. Domin wani lokaci abun da kake ‘ki a cikinsa akwai HANYAR TSIRARKA. Haka kuma wani lokaci abunda kake ‘kauna a cikinsa akwai halakarka. Shaykhul Islam (RH) yana cewa: FITINAR da ta…
·