Danna nan domin shiga karatu Online
1)Wace abinci ce tafi falala mutum ya Bude baki dashi? Amsa=anfison Mutum ya bude bakinsa da ‘ya’yan itace masu ruwa, inbai samu ba sai dabino, inbai samu ba sai yasha ruwa, dalilin haka kuwa shine hadisin Aisha(radiyallahu anha) tace ‘Manzon Allah ya kasance yana bude baki da ‘ya’yan itace masu ruwa, inbai samu ba sai…
·
Mas’alolin Azumi(1)Meye Ma’anar Azumi A Lugga Da Shari’a? Meye Hukuncin Azumin Watan Ramadan? Falalar Azumi. Bismillahirrahmanirraheem. Yabo da Godiya sun Tabbata ga Allah madaukakin sarki, muna neman tsarinsa da kuma gafararsa, Allah nake roko ya bani daman Fadin daidai, Kaman yadda kuka sani ne zamu fara magana kan abinda ya shafi azumi insha’Allah…. Da farko…
·
Huduba Daga Mumbarin Masjidu-Tauhid, Ain-shams,AlQahira, Misr. Bismillahirrahmanirraheem. Ga Kadan daga cikin abinda yau Khudubar Masjiduttauhi ta kunsa. Malam Yayi maganane akan Mahimmancin Hadin Kan Musulmai aduk inda suke, sannan ya nuna mahimmancin yin amfani da shari’ar Allah, A kuma kaurace wa duk wata shari’ah wadda bata Allah ba, kaman demokradiyyah da sauransu, Ya nuna cewa…
·
Kullum su Maqiya addinin musulunci Bukatansu shine su dagawa musulmai hankali don musulmai su tada rikici! Daga Karshe ace musulmai sun fiye rikici, ya dace ‘yan’uwa su fahimci haka… Murinkayin komai bisa tsanaki da dalili. Wannan dabi’ah ce tasu, su zagi addininmu su zagi littafinmu su zagi manzonmu. Amma in ance a fita basu iyawa……
·
KAMEWA DA KAWAICI KAMALA NE: Musulmi yana da daraja bisa baiwar da Allah yayi masa ta ni’imar musulumci, kuma muna da kyak-kyawan abin koyi daga halaye na karimci, mutumci, da nagarta daga Annabin mu Muhammad saw. Sahabban Manzon Allah masu daraja sun sami tarbiyya daga farin jakada Annabi saw, hakanan sauran magabata na kwarai Allah…
·
HAKURI IBADA NE: Allah ya halicci dan adam akan halaye dabam dabam, don haka ake samun masu sauki da tsanani cikin mu’amalar mu ta yau da gobe. Yana daga Cikin shiriyar Annabi saw an nusar damu neman tsarin Allah daga sharrin kawunan mu, da miyagun aiyukan mu, don haka duk wanda zakayi mu’amala dashi to…
·
LADABI DA BIYAYYA HALAYE NE ABIN KOYI GA MUTANEN KIRKI: ‘Yan uwa na masu albarka, mu sani fa yin ladabi ga wanda ya fika, da rusunawa abokin mu’amala, da yin sassauci ga abokin zama, da dabi’ar saukin kai duk ba tsoro bane, halin kamala ne, da dattaku da nuna yakamata. Hakika halin kirki da dabi’ar…
·
Kafin mu kawo tarjamar muna jinjinawa dukkan abokanmu na da’awah zuwa ga yin riko da sahihiyar Sunnah koda kuwa mun yi sabani da wasunsu cikin wasu bangarori na wannan mas’ala ta allurar rigakafin cutar polio. Muna fata Allah Ya taimake mu. ******************************* Ita dai wannan fatawa ta Babbar Majalisar Fiqhun Musulunci ta Duniya an yi…
·
POLIO YIN ALLURAR RIGAKAFIN CUTAR POLIO ABU NE WANDA YAKE WAJIBI, INJI: BABBAR MAJALISAR FIQHUN MUSULUNCI TA DUNIYA; ‘Yan’uwa Musulmi! Ganin irin yadda ‘yan hayaniya da jahilai cikin rigar malaman Musulunci suka fara yada barnar haramta wa iyaye yi wa ‘yayansu allurar rigakafin cutar Polio wannan ya sa Babbar majalisar Fiqhun Musulunci ta Duniya ta…
·
Abu ne mai wahalar gaske a samu wata gamayya ta Al’umma ko wata hadaka ta Al’umma wacce za a ce ba a tsara wa gudanar da ita constitution ba: Ko dai a rubuce, ko kuwa ba a rubuce ba. Wannan shi ya sa ma a lokacin da Annabi mai tsira da amincin Allah ya yi…
·
Lalle abin bakin ciki ne matuka ganin yadda wasu Musulmi suka maida aske gashin gemunsu wata hanyar ado ta musamman, wannan abin bakin ciki ne, saboda Annabi mai tsira da amincin Allah ya yi umurni ne da a bar gashin gemu a kuma yawaita shi. Imamul Bukhari ya ruwaito hadithi na 5,892, da Imamu Muslim…
·
TAMBAYA: Idan mace ta ga mijinta ya fara gajiya da ita, shin za ta iya zuwa wurin ‘yan duba ko ‘yan tsibbu domin a karkato mata da hankalinsa? AMSA: Bai halatta ga mace Musulma, Mumina, don wani abu na damuwa ya same ta, ta je wurin boka ko dan tsibbu ba, domin yin haka sabawa…
·
Ci gaban hakkokin maza akan matayen su; 7- Yana daga cikin hakkokin miji a kan matarsa, ta rika yi masa kyakkyawan zato. Domin mummunan zato shi ne yake kawo rashin zamantakewa ta gari sau da yawa, zafin kishi kansa mafi. yawan mata su rika yi wa mazajensu kage, musamman lokacin da aka yi niyyar yi…
·
Imam Bukhari, Shaykhul Islam da Ibn Uthaymeen (Rahimahumul Laah) dukkansu sun tabbatar da cewa zuwa gai da majinyaci wajibi ne. Amma Bn Uthaymeen (RH) yana ganin cewa yana halatta wani ya wakilci wani a gaisuwa ko kuma zuwan wasu yasa wajibcin ya sauka kan wasu “Fardhu Kifaayah.” Annabi (SAW) yana cewa: ku ciyar da Mai…
·
Shaykh Bn Baz (RH) yana cewa yana daga cikin mafi girman fitina a wannan zamani, shine yarda MATA masu garaje da rashin kamun kai suke shiga cikin TV da sukan karantarwa bayan basu da isheshshen ILMI da TARBIYYA ta ADDINI ko karantar da girke-girke. Don haka MUSULUNCI ya kawo ka’idodin kare AL-UMMAH daga FITINTINU da…
·
ALLAH (SWT) YACE: “HARAMUN NE KA SHIGAR WA IYAYEN KA, KO MUHARRAMANKA BA TARE DA YI MUSU SALLAMA BA” HATTA IYALANKA BA ZA KA SHIGA GARE SU BA SAI DA SALLAMA. (Q: NUR 59.) “Ya ku wadanda sukayi imani! Wadannan da hannuwanku na dama suka mallaka da wadanda basu isa mafarki ba daga cikin ku,…
·
A gentleman brought me a series of video interviews conducted by Dokunbu Asari. What he said tally well with some questionable documents circulated 2010 on the ‘strategic plan for the ijaw nation’. Nevertheless, Dokunbu may be delirious but he was not empty of ‘utopian’ dreams. Dokunbu was contradictory but he was not deceptive. I believe…
·
I have said it previously that the problem with Nigeria is the armed groups. Violence from Illegal arms and violence from the illegal use of legal arms. I have also said that the solution is mainly with us the people. When a population allows illegal armed groups to hide behind it, in its canopy, then…
·
Hattara Dai! Kar Ka Zama Cikin Wadannan!!! Imam Ibnul Kayyim (Allah Ya Jikansa Da Rahama) Yana cewa “Abin mamaki, sai ka ga mutum yana yi masa sauki ya kiyayi cin haramun, da zalunci, da zina, da sata da shan giya da kallon haramun da makamantansu, amma kiyaye harshensa yana masa wahala, har sai ka ga…
·
TSARABA. Daga bayanan shugaba. Shugaba Shekh Abdullahi bala lau. Yayikira ga dukkan musulmi da su koma ga ubangi don neman tsira aduniya da Lahira, Hakika Allah ya Azurta wannan wa’azi da’aka gabatar Da dumbin malamai na Addinin musulunci daga wuri daban-daban . Tareda da Alarammomi mahaddata Alqur’ani sama da mutum Arba’in Akwai qabilu dadama dawannanne…
·