Danna nan domin shiga karatu Online
WAYE BAYA SON SAMUN RABO NA ALHERI..? Allah ya dora mana yin azumi a cikin dukkan watan Ramadan don mu samu rabo mai yawa na lada da kuma samun a kankare mana zunubbai da ‘yantuwa daga wuta, da sauran rabo na alheri mai yawa. Hakika barin ci da sha a cikin wunin watan Ramadan tsoron…
·
DOGARO GA ALLAH SAI MAI IMANI Hakika yarda da qaddara mai kyau ko maras kyau alamace ta cikar imani ga musulmi. Mu sani ya bayin Allah dukkan abinda Allah ya hukunta ga bawa tilas sai ya sameshi, don haka mu daina matsawa da tilastawa kan mu samun nasara cikin dukkan abin muke yi a ko…
·
TAIMAKON JUNA IBADA NE, MUSAMMAN SHAYARWA: Lallai yana daga cikin aiyuka nagari da ladan su yana tabbata ga mutum har bayan an mutu a samar da ruwan sha ga mutane da tsirrai da dabbobi da bishiyoyi. Mu duba fa Allah yayi gafara ga wata karuwa data shayar da kare ruwa, pls to yaya wanda ya…
·
WAYE YAKE DA MATSALAR DA TA ADDABESHI? GA MAFITA! Wani Mutum Yazo wurin hasan albasri yace masa: Ba’a ruwan sama ma’ana fari ya damesu, sai hassan yace masa kuyawaita istigfari, Sai wani ya sake zuwa yace masa talauci ta dameni, sai hassan yace masa Kayawaita istigfari, Sai wani ya sake zuwa yace masa matata bata…
·
Bismillah Wasalatu wasalam A’la Rasulillah. Ama Ba’ad Common Mistakes During Ramadan: 1) Focusing on food; to the extent that people begin to worry about eating more then actually fasting. This also goes along with spending tons of money on Iftars even though a person does not need to eat that much food. 2) Making Suhr…
·
DA WAYE YA DACE KAYI ABOKANTA? KUMA A WANI MAJALISA YA DACE KA ZAUNA? Da yawa daga cikinmu sun haddace suratul kahfi, toh amma da yawa basu tsayawa suyi tunani kan karen Da Allah ya ambaceshi cikin wannan surah, da kuma meye dalilin da yasa ya sami wannan matsayi mai girma haka? Amsa itace ya…
·
‘yan’uwa Musulmi! Nafilfilin nan da ake yi cikin jama’ah bayan an gama sallan tarawihi a cikin masallatan Musulmi na duniya ana kiran su ne cikin littattafan fiqhu da sunan: “Salaatut Ta’aqib” Babban Malami cikin mazhabar Hambaliyya Ibnu Qudaamah ya ce cikin littafin Al-Mugnii 2/515:- (( ﻓﺼﻞ: ﻓﺄﻣﺎ ﺍﻟﺘﻌﻘﻴﺐ: ﻭﻫﻮ ﺃﻥ ﻳﺼﻠﻲ ﺑﻌﺪ ﺍﻟﺘﺮﺍﻭﻳﺢ ﻧﺎﻓﻠﺔ ﺃﺧﺮﻯ…
·
CAIRO – Taking the decision to wear hijab after developing a sun allergy, Dennis Queen could not imagine the amount of racist attacks Muslim women face in their daily life. “People immediately assume I’m Muslim. I don’t mind that but I find the racist comments just disgusting,” Queen told The Express newspaper. “I’ve been called…
·
If it was true as both mathew and luke said, that a voice came from the direction of heaven wich addressed jesus as the beloved son of God, but the voice of the unclean spirit(devil) for the following reason: i) Luke 4:41 says:- \’and devil come out of many, crying out (with their voice) and…
·
Apostle peter claimed the voice from heaven wich called jesus \’my beloved son\’ in Luke 3:23-22 and mathew 3:16-17 was the voice of God and he was one of those who heard that voice as he said in II Peter 1:17-18. Even mathew, the tax collector, has claimed that they all heard the voice as…
·
Long time before the reported speech in luke 3:21-22 and mathew 3:16-17, prophet isaiah, who existed in about 700 years before jesus christ reported what is originally said in luke 3:21-22 and mathew 3:16-17 about jesus. Let us read: God says [voice from heaven]; \”behold my servant whom i uphold [chosen]; mine elect, in whom…
·
Luke 3:21:22: \”Now when all the people were baptized, it came to pass that jesus also being baptized, and praying, the heaven was opened, and the holy spirit descended in a bodily shape like a dove upon him and a voice came from heaven, wich says; \”thou art my beloveth son. In thee iam pleased\”…
·
Partheno-Genesis is simply defined; \”as the conception of a child by a woman without sexually relating her her-self to any man\”. The medical experts have to rule out the possibility of natural partheno-Genesis because of the presence of certain tumors in the pelvis of a woman named arrheno- blastoma. This arrhenoblastoma contains blastodermic cell wich…
·
Both the bible end the Qur\’an have convinced us that jesus christ was created in wondrous way without any father (human or divine). Let us read the following: A) Jeremiah 32:17 says: \”Ah Lord! Behold, thou has made the heaven and the earth by thy great power, and stretch out arm, and there is nothing…
·
Neither the glorious Qur\’an nor the bible denies the immaculate and miraculous conception of jesus christ through the holy spirit (see Qur\’an 3:42-49, Qur\’an 19:16-36, luke 1:26-31, mathew 1:18-25 for more details). Even the book of history do not deny his miraculous conception, therefore, all the muslims unanimously believed in this supernatural and wondrous event…
·
There are untenable reasons adduced by the christians for calling jesus the son of God. These reasons can be classified into four as follows; A The immaculate and miraculous conception of jesus christ through the virgin mary. B The evidences from the bible in support of his divine son ship. C The description of jesus…
·
Ladies and gentlemen, as you are reading this book impartially, you will realize that the almighty God (Allah) who is the first without begining and the last without ending as the bible puts in isaiah 44:6 and deuteronomy 10:16, has no son or daughter, infact, it is very possible to visualize a time when no…
·
Glory be unto Allah, the Lord of the worlds. We thank Him for His grace and mercy having to witness another Ramadan. Whosoever Allah guides cannot be misled and whoseoever Allah misleads cannot be guided. I bear witness that there is no god except Allah with no associate and Muhammad is His prophet. May the…
·
Annabi (SAW) yana cewa: Dukkan ADDU’AH ana Mata SHAMAKI (Katanga bata isa gun Allah) har sai anyi ANNABI (SAW) Salati (Tabaraaniy a cikin Littafin Awsat, 1/220; Shaykh Albani ya inganta shi a cikin Sahihul Jamiy: 4399). Yaa Dan’uwana, duk addu’ar da kayi matukar baka yiwa Annabi (SAW) Salati ba, Allah baya karb’anta kwata-kwata. Allah ka…
·
GUZURIN RAMADHAN 1: ADDUAR GANIN WATA! Idan aka sanar ya tabbata anga JINJIRIN WATAN RAMADHAN, ana burkatar MUSULMI ya karanta wannan addu’ar: “Allahumma ahillahu alaina bil Amni, wal Iman, wal Salaama, wal Islam, Wat Taufiq Lima tuhibbu wa tarba, Rabbuna, wa Rabbukal Laah” (Tirmizhiy, Shaykh Albani ya inganta shi) Ma’anar Adduar: Yaa Allah ka sa…
·