Danna nan domin shiga karatu Online
Ramadan Mai Yawan Albarka MA’ANAR AZUMI MA’ANAR azumi a yaren Larabci, shi ne kamewa daga barin ko mene ne, kuma akan yi amfani da kalmar a kan kowane irin kamewa, kamar yadda (SWT) ke bada labari a kan Maryam (AS), inda take cewa, lallai ni na yi alwashi ga Allah mai rahama zan yi azumi…
·
KWALLIYAR MATA A MAHANGAR MUSULUNCI. Sakon da Annabi Muhd (S.A.W) ya zo da shi, bai takaitu kan alaka tsakanin bawa da ubangijinsa ba kawai, ya tsallaka har zuwa ga yadda bawa zai kula da gangar jikinsa da kuma yadda zai gudanar da zamantakewa da sauran halittun Duniya. Mata sune Allah ya bada shaida a kansu…
·
Yan uwa mu dage wajen kulawa da sana’oin mu, don akwai lada Mai yawa wajen Neman halal. Hakika duk Wanda ya fita kasuwanci, ko sana’ar sa ta Neman abinci to zai samu taimakon Allah da kuma albarka cikin rahamar Allah garemu. Sai dai babu alheri ga dukiyar da aka sabawa Allah wajen tarata, da sarrafata.…
·
Rayuwar al’umma tilas tana bukatar jagoranci, yadda za’a raya al’ummar wajen kula da addini da rayuwar kowa cikin aminci da dadi. Don haka ake fatan samun jagorori nagari ga kowacce al’umma, kuma ya tabbata a nassi cewa Allah yana baiwa kowacce al’umma jagorori ne irin ta daga cikin su. Pls mu duba yanzu a wani…
·
Yan uwa mu sani fa soyayya da kiyayya suna da matukar girman matsayi game da Imani, da addinin mu. Ana so da kin Komi, da Kowa ne don Allah. Wato tun daga can cikin zuciya da jiki ya zamo Neman yardar Allah ne ya karkatar da Kai zuwa ga so da kin Komi da kowa.…
·
ZAQIN IMANI: Allah Bisa ikon sa, da hikimar sa ya zabi wassu daga bayin sa yayi masu baiwa da dacewa da dan- Dana zaqin Imani, wato suka samu kansu musulmi, masu miqa wuya, da cikakkiyar yarda da Allah, da mayar da dukkan yadda zasuyi addini da rayuwa suna yi ne kamar yadda Allah ya umarta…
·
SHIRIN BARIN DUNIYA: Allah ya kaddarawa duk mai rai dandanan mutuwa, kuma aka boyewa kowa rana, lokaci, gari da sanadin mutuwar mu. Kullum muna raguwa daidaya har a iso kaina, kai ma a iso kan ka. Duk mai tsoron mutuwa ko gudunta ya sani Allah ya hukunta kowa tabbas sai ta riskeshi. Idan wani ya…
·
WANE NE MALAMI NA ALLAH..? Malamai magada Annabawa, ba su gaji komi ba sai ilimi, da kokarin isar dashi ga al’umma ba don neman yabo ko don kowa ya biya su ba sai Allah. Wani dan uwa yace mani, malamai nada sa ido, kullum sai fadin laifin mutane, ga su da saurin kore mutum daga…
·
WAYE BAYA SON KANSA….? Allah yayi dan adam da tulin bukatu na rayuwa don gudanar da rayuwar yau da gobe musamman kayan jin dadi, da son samun sauki da ‘yanci, da hutu, wassu har son nishadi da walwala. Na tabbata ba mai yiwa kansa fatan wahala, da kunci, ko matsi da tsanani cikin dukkan harkokin…
·
KA KIYAYI SHARRIN BUTULU Wannene Butulu? Butulu shine duk wandan zai sakama alheri da sharri. Mutunne kayi wa alheri, shi kuma sai ya mayar maka da sharri. Mutunne ka ganshi a shikkin rana kajawo shi cikin innuwarka daga karshe shi ne zai turaka cikin Rana. To menene maganin Butulci? Watau, maganin shi, shine Ko mai…
·
MISPLACING PRIORITIES IN RAMADAN Praise be to Allah the blessed month of Ramadan is fast approaching, the faithful are preparing their minds to give the best throughout the month in anticipation of getting deliverance from Hell fire and admittance into the bliss of paradise. May Allah See us through the month in tranquility and great…
·
WHO DETERMINES THE MARRIAGE AGE LIMIT? Definitely it will not be a bunch of liberal senators in a country majority of its citizen are Muslims. Marriage is a sacrosanct religious contract. The secular constitution has already given, two consensual adults (biological) the consent to engage in sexual intercourse, so what is all this encroachment on…
·
WASAN KWALLO!!! Sharia ta halattawa musulmi motsa jiki don kula da lafiyar sa, da baiwa jiki da kwakwalwa karin lafiya da walwala. Kuma aka tsara mana hanyoyin motsa jiki cikin kamala da koyon jarunta don kare kai, da samun karin kuzari da azamar neman halal. Yana da kyau kowa yana kulawa da kansa da motsa…
·
YAYA TSAKANIN KA DA AL’UMMA.? Rayuwa ta alheri Mai dadi da albarka naga Mai kyautata alaqar sa da kowa, ta hanyar baiwa kowa hakkin sa. Madallah da Mai budewa al’umma kofar alheri, kuma mai toshe duk wata hanya ta sharri da fitina ga kowa gwargwadon koyarwar addini. Ana son mutum Mai sauki da sassauci cikin…
·
ALHERI BAYA FADUWA KASA BANZA: Yan uwa duk Wanda ya samu Daman yiwa wani alheri to ya hanzarta yayi, ko ka samu Daman tallafawa dangin ka da sauran al’umma na kusa Dana nesa duk ka dage kayi cikin lokaci, domin ba Wanda zai yiwa wani alheri face Allah ya sakawa Wanda yayi alherin da ninkin…
·
SUTURA DARAJAR DAN ADAM: Allah yayi umarni da rufe tsiraici ga Maza da mata don tabbatar mana da darajar mu ta Dan Adam, kuma aka yi mana baiwa da fifikon matsayi tsakanin mu da dabbobi wato aka bamu hankali da tunani yadda muke Jin kunyar tallata tsiraicin mu a fili. Addinin Islama ya shiryar damu…
·
BADA SADAKA SAI SALIHAI MASU RABO: Allah yayi mana baiwa da mallakar dukiya ne a matsayin falala da rabo na alheri da aka kaddarawa kowa iya nasa. Kuma rabo irin na Allah wassu gasu da dukiya da yawa wassun mu kadan, wassu kuma ba Komi kullum sai an fita an nemo ko da na kalacin…
·
KANA SON MANZON ALLAH S.A.W..? Annabi Muhammad dan Abdullahi tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi shine fiyayyen halitta. Allah ya zabe shi da zama shugaban mazanni, kuma Annabin karshe. Allah yayi masa baiwa da daraja mai yawa da bawanda ya samu kamar nasa cikin dukkan talikai. Mu sani fa an aiko shi ne…
·
KANA SON SASSAUCI DA SAUKI DA RANGWAME?? Allah mai girma da daukaka yana kaddara sauki da sassauci ga rayuwar bayin Allah nagari,Cikin gudanar da dukkan harkokin addinin su da rayuwar su. kuma zai yi masu rangwame kan laifi da kura-kuren su a gobe lahira. Idan kana son yin rayuwa cikin sauki, kuma ka samu rayuwa…
·
SADAKA DA YAWAN KYAUTA BASA KARE DUKIYA: Allah ya yi dan adam da son alheri, da kuma kin kunci ko wahala, sannan ga tsoron talauci ko shiga wahala a rayuwa. Don haka ake ta fafutuka na neman falalar Allah ta dukiya don aji dadin gudanar da rayuwa. Wato kowa yana kan tasa hanyar nema na…
·