Danna nan domin shiga karatu Online
Watau duk abunda zai ja hankalin namiji zuwa ga son mace ko sha’awarta to wannan haramun ne ga mace da ta bayyana shi zuwa ga namiji ko mace mai sha’awar mata. Ita fuska da tafin hannu ba alawra bane a wurin sallah amma wurin mutane sai da sharadin basu fitinar mai kallonsu, amma a wannan…
·
Haramun ne wani mutum ya siffanta wata halitta daga cikin halittun Allah Madaukakin Sarki: Mala’iku ne, ko Annabawa da cewa shi wannan halitta masanin gaibi ne, domin yin hakan tamkar karyata Allah Madaukakin Sarki ne! Hakan haramun ne saboda Allah Madaukakin Sarki Ya ce cikin Suratun Naml aya ta 65:- { ﻗﻞ ﻻ ﻳﻌﻠﻢ ﻣﻦ…
·
TAUHID LESSON: 11/8/2013 Allah Said: { ﻭﺇﺫﺍ ﺫﻛﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺣﺪﻩ ﺍﺷﻤﺄﺯﺕ ﻗﻠﻮﺏ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﻟﺎ ﻳﺆﻣﻨﻮﻥ ﺑﺎﻟﺂﺧﺮﺓ ﻭﺇﺫﺍ ﺫﻛﺮ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﻣﻦ ﺩﻭﻧﻪ ﺇﺫﺍ ﻫﻢ ﻳﺴﺘﺒﺸﺮﻭﻥ] {ﺍﻟﺰﻣﺮ45 : ] English meaning: “When Allah, the one and only, is mentioned, the hearts of those who believe not In the Hereafter are filled with disgust and horror; but when…
·
Brothers and Sisters in Islam. Be very careful about comments you read in the Internet. Don’t be deceived by name, gender or race of the commentator, he or she could just be one of the camouflaged agents trying to sow discord among people of different creeds in the Third world. Moreover, the Internet and the…
·
Babu wani Annabin Allah da ya zo yana da’awar tauhidi face sai ya koyar da mutane cewar su bautawa Allah shi kadai kuma su nisanci dagutu. Amsar mushirikai da kafirai da masu addinin gargajiya suke ba dukkan wani Annabi ciki har da Annabi Muhammad (SAW) shi ne ya na zagin Iyayensu da aibantashi. Babu wani…
·
Dan adam Allah yayi masa baiwa da hankali da tunani sama da sauran dabbobi, kuma aka saukake masa hanyar kara kusaci ga Allah, da fahimtar rayuwa ta hanyar hore masa fahimta da samun ilimi da aiki dashi. Ilimi mai amfani shine ilimin Addini, sai ilimin Rayuwa na sana’a, amma ilimi mafi falala shine wadda ya…
·
Yana Daga cikin abinda yakawo wa al’ummar musulmai karaya, kokarin faranta wa Kafurai rai, kokarin neman yardansu, bayan Allah yayi mana bayani cewa Har abada bazasu yadda damu ba, bazasu amince damuba. Komin yadda mukayi. Ya zama dole duk mai imani ya yarda da wannan, duk yadda da kayi da kafuri ko babanka ne bazai…
·
Kada ka nemi abu awurin wadda bashi dashi, yana daga cikin abinda ya ruguza al’ummar musulmai yanzu tasirantuwa da kasashen yammacin duniya. A kullum wani abu ya taso a kasashensu zakaji suna jira suji me kasashen yamma zasuce, har yakaiga yanzu addini an kasashi kashi gida biyu. Akwai Musulmai Masu sassaucin ra’ayi akwai musulmai masu…
·
Musulunci shine yazo mana Da Cikakken Hakkokin bil’adama, ya kuma Fifita jinin ‘yan’uwanmu musulmai kan duniya baki daya. Amma watsi da mukayi da tsarin musulunci sai yau kasashen yamma suka Dauka, yau musulmi ne zai kashe musulmi saboda mulki, saboda wata bukata ta duniya wanda wannan duniyan baki dayanta annabi(sallallahu alaihi wasallam) yace nafila raka’a…
·
SAKO GA MASU FAMA DA WASWASI waswasi ciwone mai hatsarin gaske, da mutane da dama suke fama da shi, wani nasa da yawa wani kadan, waswasi yana shiga ko’ina cikin rayuwar dan-Adam, kuma yakan jawo kunci, da damuwa ga wanda aka jarabta dashi, an kasa waswasi kashi uku,na daya: Waswasi a cikin addini, wanda mutum…
·
Manzon Allah saw yace: Abu uku yana halakarwa, abu uku yana tseratarwa, abu uku yana kankare zunubi, abu uku yana kara daraja, 1- Abu uku mai halakarwa, Rowa da ake biyemata, bin san zuciya, jiji da kai 2- abu uku mai tseratarwa, Yin adalci acikin fushi da yarda, tsakaitawa cikin talauci da wadata, tsoran Allah…
·
Haqiqa Qiyaama Ta kusa! Karanta wannan hadisin! ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻣﻮﺳﻰ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ؛ ﻗﺎﻝ: ﻛﺎﻥ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻳﺤﺪﺛﻨﺎ” :ﺃﻥ ﺑﻴﻦ ﻳﺪﻱ ﺍﻟﺴﺎﻋﺔ ﺍﻟﻬﺮﺝ.” ﻗﻴﻞ: ﻭﻣﺎ ﺍﻟﻬﺮﺝ ؟ ﻗﺎﻝ” :ﺍﻟﻜﺬﺏ ﻭﺍﻟﻘﺘﻞ.” ﻗﺎﻟﻮﺍ: ﺃﻛﺜﺮ ﻣﻤﺎ ﻧﻘﺘﻞ ﺍﻵﻥ ؟ ﻗﺎﻝ” :ﺇﻧﻪ ﻟﻴﺲ ﺑﻘﺘﻠﻜﻢ ﺍﻟﻜﻔﺎﺭ، ﻭﻟﻜﻨﻪ ﻗﺘﻞ ﺑﻌﻀﻜﻢ ﺑﻌﻀﺎ، ﺣﺘﻰ ﻳﻘﺘﻞ ﺍﻟﺮﺟﻞ ﺟﺎﺭﻩ، ﻭﻳﻘﺘﻞ ﺃﺧﺎﻩ،…
·
Praise be to Allaah. Fasting six days of Shawwaal after the obligatory fast of Ramadaan is Sunnah Mustahabbah, not waajib. It is recommended for the Muslim to fast six days of Shawwaal, and in this there is great virtue and an immense reward. Whoever fasts these six days will have recorded for him a reward…
·
HUKUNCE-HUKUNCEN ZAKKAR FIDDA KAI!!! Imamul Bukhari ya ruwaito hadithi na 1503 da Imamu Muslim a hadithi na 984 daga Abdullahi Dan Umar cewa: ((Manzon Allah Mai tsira da amincin Allah ya farlanta zakkar fidda-kai sa’I daya na dabino, ko sa’I daya na sha’ir, a kan bawa, da da, da namiji, da ta- mace, da karami,…
·
which they consider to be better than reciting the Qur’an. Is this true? Moreover, on Friday before Maghrib (Sunset) Salah and after Subh (Dawn) Salah, they circle around a piece of cloth on which, they claim, the Prophet (peace be upon him) and Ahmad Al-Tijany sit. During such times they recite the supplication called Salat…
·
‘Yan’uwa Musulmi! Idan muka ce: Qiyaamullaili a goman karshe na watan Ramadan toh muna nufin abin da ake kira: Sallar Taraawiihi ne da kuma sallar Ta’aqiibi gaba daya. ********************************** TAMBAYA: Mene ne ya fi falala ta fiskar Shari’ah? Yin qiyaamullaili cikin masallatai a cikin jama’ah ne, ko kuwa yin sa mutum shi kadai a cikin…
·
SARKIN MUSULMI SHI KE DA HAKKIN SANAR DA GANIN WATAN AZUMI KO NA SALLA, BA WAI WANINSA BA: 29/8/1434 H 8/7/2013. M Ya ku Al’ummar Musulmi! Abin da aka sani cikin Shari’ar Musulunci shi ne: Sarkin Musulmi shi yake da hakkin bayyanar da ranar daukan azumi, ko ranar ajiye azumi a kasarsa a duk lokacin…
·
‘yan’uwa Musumi! Mun gode Allah da ya nuna mana wannan yini na 30 ga watan Sha’aban, muna kuma rokonSa Madaukakin Sarki da Ya nuna mana watan Ramadan mai kamawa nan da ‘yan awowi kada. Ameen. ******************************** Sannan muna jan hankalin Yan’uwa da cewa in Allah Ya kai mu yammaci can an jima, mu ka ga…
·
ﺷﻬﺎﺩﺓ ﺍﻥ ﻻ ﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻟﻠﻪ، ﻭﺷﻬﺎﺩﺓ ﺍﻥ ﻣﺤﻤﺪﺍ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ‘Yan’uwa Musulmi! Wadannan Sentences biyu (jumloli biyu) su ne ake kira lafuzan Tauhidi wanda shi ne jigo na farko kuma mafi girma cikin jigajigai biyar da ake da su cikin Addinin Musulunci. Shi wannan jigo na Tauhidi yana da rassa biyu ne kamar yadda…
·
MUTUM NE YA DAURA WA MACE AURE CIKIN IDDA SANNAN KUMA YA SADU DA ITA, KO AURE NA IYA HALATTA A TSAKANINSU DAGA BAYA? 4/9/1434 H 13/7/2013 M ‘Yan’uwa Musulmi! Wannan amsar wata tambaya ce da wasu ‘yan’uwa suka min game da mutumin da ya daura wa mace aure cikin iddarta ya kuma sadu da…
·