Danna nan domin shiga karatu Online
Bismillahirrahmanirrahiym. Hajj started with Ibraheem (Peace be upon him) who left his legacy both in the Hanifiyah, the pristine religion of Islam and in Hajj. The legacy of Ibraheem (A) was his millah, way, of true submission to Allah. He was the first one who used the word “Islam”. He named anyone holding to the…
·
MAS’ALA TA {1} SHIGA IHRAMI A JIDDA: SHIMFIDA: Ko shakka babu, mas’alar Jidda Mikati ce ko kuwa ba Mikati ba? mas’ala ce babba cikin addini wacce kusan ta shafi dukkan Musulmi mai yin aikin Hajji ko Umra, kuma an yi ta fatawowi dabam-dabam cikinta, wasu sun ce cikin fatawowinsu kai tsaye: Jidda Mikati ne, wasu…
·
Zanga-zangar talakawa saboda neman tabbataccen wani hakki nasu, ko saboda neman tunkude wani zalunci a kansu daga shugabanni masu mulkarsu, wani abu ne da ake gani yana faruwa daga lokaci zuwa lokaci cikin al’ummai daban-daban. A wannan makala tamu muna so ne mu dubi mahangar Musulunci cikin mas’alar, muna kuma rokon Allah Madaukakin Sarki da…
·
Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah su kara tabbata ga Annabi Muhammadu sallallahu alaihi wa sallama da iyalan gidansa, da sahabbansa. Bayan haka, wannan littafi ya kunshi bayanai a kan hukunce- hukuncen layya da falalar kwanaki goma na farkon watan Zul-Hijja. Kuma littafin ya samu ne sakamakon bukatar da ake…
·
SIFFAR HAJJI A RARRABE: RANAR 8 GA WATA -Alhajin da yake akin hajji na Kirani ko Ifradi, kasancewar suna cikin ihiraminsu, sai su tafi Mina. Shi kuwa mai tamattu‘i wanda ya cire ihiraminsa tun bayan ya kammala aikin Umra, a wannan rana ta 8 ga wata, sai ya yanke farce, ya aske duk wani gashi…
·
BANBANCIN HAJJI TAMATTU‘I DA SAURAN NAU’IKAN HAJJI: Idan Alhaji ko Hajiya sun yi harama da hajji tamattu‘i ne, idan ya kammala umra kamar yadda bayaninta ya gabata filla-filla, sai ya cire ihiraminsa, ya ci gaba da sanya kayansa na al‘ada, kuma an halatta masa abinda aka haramta masa a baya. -Alhaji zai ci gaba da…
·
SA‘AYI TSAKANIN SAFA DA MARWA Bayan kammala dawafi da yin sallah raka‘a biyu a Makama Ibrahim, wanda muka yi bayaninsu a baya, abu na gaba shine sa‘ayi tsakanin Safa da Marwa. Safa da Marwa duwatsu ne guda biyu wadanda ke da tazara a tsakaninsu, a yanzu an yi bene sakamakon yawan mutane domin saukaka cunkoso,…
·
SIFFAR DAWAFI Wanda yake biye damu a wannan bayani da muka dakko ya ga siffar yadda ake yin umra a dunkule, amma karin bayani shine muke yin shi sannu-sannu. Mun yi bayanin mikati da ihirami da sunnoninsa, da abubuwan da aka hanawa wanda ke cikin ihirami. Har ila yau mun ji cewa; idan mutun ya…
·
Lalle, a ka’ida mutum mai hankali zai fara gyaran kuransa ne, kafin ya gyara kuren waninsa, watau zai amfanar da kansa kafin ya amfanar da waninsa. Imam Muslim ya ruwai hadithi na 997 daga Jabir cewa:- (( ﺃﻋﺘﻖ ﺭﺟﻞ ﻣﻦ ﺑﻨﻲ ﻋﺬﺭﺓ ﻋﺒﺪﺍ ﻟﻪ ﻋﻦ ﺩﺑﺮ، ﻓﺒﻠﻎ ﺫﻟﻚ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ، ﻓﻘﺎﻝ:…
·
Babu wani abu da zai gyara duniyannan ya kawo mata zaman lafiya sai shari’ar musulunci!!! Domin meye? Sabida wanda ya zana wannan doka shi ya haliccemu, ya halicce duniyan kuma yafimu sanin yanayin da ya dace ta zauna lafiya shiyasa ya shimfida dokoki. Hakanan babu abinda ya jefa duniya cikin tashin hankali sai amfani da…
·
HUKUNCE HUKUNCEN AIKIN HAJJI DA UMRA Darasi na 7 ABUBUWAN DA AKA HANA ME IHIRAMI Dukkanin wanda ke cikin ihirami na aikin hajji ko na umra zai kiyaye abubuwa kamar haka: 1- Tarawa da iyali. 2- Yin aure ko neman aure ko aurawa wani. 3- Yin farautar dabbar dake rayuwa a tudu (bayan kasa) ko…
·
HUKUNCE-HUKUNCEN AIKIN HAJJI DA UMRA Darasi na 6 SIFFAR YADDA AKE YIN UMRA DA KUMA SUNNONIN IHIRAMI: A baya an ji cewa aikin hajji nau‘i uku ne: Hajji a hade da umra (kirani). Hajji da umra a rabe (tamattu‘i). Hajji ita kadai (ifradi). A yanzu za muyi darasi akan aikin umra kafin mu shiga yadda…
·
HUKUNCE-HUKUNCEN AIKIN HAJJI DA UMRA Darasi na 5 BAYANI AKAN MIKATI: Ga duk wanda zai yi aikin hajji ko umra zai fara ne daga mukati, wato gurare 5 wadanda Manzon Allah sallallahu alaihi wasallama ya aiyana ga masu zuwa aikin hajji da umra don yin harama daga gurin su kafin su karasa Makka. Wadannan gurare…
·
HUKUNCE-HUKUNCEN AIKIN HAJJI DA UMRA Darasi na 4 LOKACIN UMRA Ana iya yin umra a kowane wata daga cikin watanni, ba a iyakan ce wani wata ba saidai ta fi falala a cikin watan Ramadhan. Kuma ana iya yin umra a kammalata a kowace sa‘a, ta safe ko ta rana, ko ta dare. FALALAR YIN…
·
BAYANI AKAN AIKIN HAJJI Darasi na 3 ABUBUWAN DA MANIYYACI YA KAMATA YA FARA YI KAFIN TAFIYA: Kafin mutun ya himmatu zuwa ga aikin hajji ko umra, ya zama wajibi ya tabbatar cewa dukiyar da zai biya ko ya tafi da ita ta halal ce. Bayan ya tabbatar da haka sai ya kula da wadansu…
·
HUKUNCE-HUKUNCEN HAJJI Fitowa ta 2 WANDA YA SAMU IKON ZUWA HAJJI AMMA IYAYENSA BASU SAMU IKON ZUWA BA Mutumin da Allah ya bashi ikon zuwa hajji amma iyayensa basu samu ikon zuwa ba, zai fara sauke nauyin da ke kansa ne, saboda fadin Allah subhanahu wa ta‘ala: ﻭﻟﻠﻪ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﺣﺞ ﺍﻟﺒﻴﺖ ﻣﻦ ﺍﺳﺘﻄﺎﻉ ﺇﻟﻴﻪ…
·
BAYANI AKAN AIKIN HAJJI Futowa ta 1 WANDA HAJJI TA WAJABA A KANSA Aikin hajji yana wajaba ne akan wanda Allah ya bashi iko. Iko shine: -lafiya -guziri -amincin hanya Duk wanda Allah ya hada masa wadannan abubuwa to, wajibine ya gaggauta tafiya, matukar babu wani uziri da zai hana shi, wannan ita ce magana…
·
Ikon Allah Annabi Muhammad(Sallallahu alaihi wasallam) ya fada sama da shekara dubu daya da dari hudu, cewa ‘Kowani Wanda ake haifa ana haifansa ne kan fitra ta musulunci, sai iyayensa su Maidashi Bayahude, ko banasare, ko bamajuse, sai kwana kwanannan masu binciken kimiyyah suka Gano Haka. Na Karanta wani article mai taken ‘Children are born…
·
Wannan Batu Haka Yake Masu hikimar zance sukan ce “Mutum makiyin abin da bai sani ba ne”. Babu ko shakka duk wanda ya kalli mafi yawan masu fada da Ahlissunnah, zaka gansu suna fadan ne akan jahiltar hakikanin tsarin (wato manhajin) Ahlissunnah, wanda aka gina shi akan ilimi gaskiya da adalci, mafi yawansu suna dogara…
·
Dan adam Allah yayi masa baiwa da hankali da tunani sama da sauran dabbobi, kuma aka saukake masa hanyar kara kusaci ga Allah, da fahimtar rayuwa ta hanyar hore masa fahimta da samun ilimi da aiki dashi. Ilimi mai amfani shine ilimin Addini, sai ilimin Rayuwa na sana’a, amma ilimi mafi falala shine wadda ya…
·