Danna nan domin shiga karatu Online
Mece ce layya a shari’ance? AMSA: Layya a shari’a, ita ce yanka dabba daga cikin dabbobin ni’ima (Bahimatul An’ām, wato: rakuma da shanu da tumaki da awaki), tun daga bayan sallar idi har zuwa faduwar ranar sha uku ga watan Zul-Hijja, saboda neman kusanci ga Ubangiji subhanahu wa ta’ala. Dalili kuwa shi ne: fadinsa subhanahu…
·
A yayin zaman Mina, ana son mahajjaci ya yawaita yin zikirai da hailala da hamdala da salatin Annabi sallallahu alaihi wa sallama, musamman bayan an gama kowace sallar farilla. Haka kuma, ana son ya yawaita fadin ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ ﻭﻟﻠﻪ ﺍﻟﺤﻤﺪ Ma’ana: Allah shi ne mafi…
·
Manzon Allah saw yace; Babu wasu kwanaki mafi girma a wajan Allah, wanda yafison aikin alkhairi a ciki, kamar wadanann kwanaki goma, ku yawaita hailala, da kabbara, da godiya, a kwai abubuwa goma, a ciki 1- Yin Hajji da Umra 2- Yin Azumi na kwana tara, inda hali, 3-Yawan tuba da istigfari 4- Wanda zaiyi…
·
‘Yan uwa mu sani an halicci mutum da aljani ne don mu bautawa Allah shi kadai. Kuma bautar tilas ta kasance bisa umarni da koyarwar Annabi (SAW). Farkon abin da yake wajibi akan kowanne mutum da aljani shine mu inganta imanin mu, sannan mu san farillai na wajibi da aka halicce mu domin su. Dukkan…
·
Ankarbo hadisi daga abi umamata, manzon Allah(sallallahu alaihi wasallam) yace: ‘Duk wanda ya karanta ayatul kursiyyu bayan kowata sallah babu abinda zai hanashi shiga aljannah sai dai inbai mutu ba. (Nisa’I, da dabaraany suka rawaito) Sannan kuma ankarbo hadisi daga Aliy(radiyallahu anhu) Manzon Allah(sallallahu alaihi wasallam) yace: ‘duk wanda ya karanta ayatul Kursiyyu Bayan kowata…
·
Praise be to Allaah. Ma’aazif is the plural of mi’zafah, and refers to musical instruments (Fath al-Baari, 10/55), instruments which are played (al- Majmoo’, 11/577). Al-Qurtubi (may Allaah have mercy on him) narrated from al-Jawhari (may Allaah have mercy on him) that ma’aazif means singing. In his Sihaah it says that it means musical instruments.…
·
DABI’UN MUMINI A LOKACIN FITINTINU: Allah ka bamu nasara Duniya da Lahira,… Annabi (SAW) yana cewa: Kuyi gaggawan aikata ayyuka (na alheri), saboda fitintinu zasuyi yawa kamar yankin dare mai duhu. Mutum zai wayi gari yana MUMINI, gabannin YAMMACI kuma ya zama KAFIRI. Wani kuma zaiyi YAMMACI yana MUMINI gabannin GARI ya waye ya zama…
·
Fadin kalma kyakkyawa ga mutane, tare da ambaton alheri garesu, da tausasa magana wata dabi’a ce kyakkyawa da musulunci ya umarci mabiyansa da ita. Allah Madaukakin Sarki a cikin Alkur’ani mai girma yana cewa “ka cewa bayina su fadi (kalmar) da tafi kyau” (Suratul Isra’i) a hadisi ingantacce Manzon Allah (S.A.W) ya ce “Musulmi (cikakke)…
·
Hadin kan musulmi da dunkulewarsu su zama abu daya, wani abu ne da Allah da Manzonsa suka yi umarni da shi, kuma suke son shi, Allah Madaukakin Sarki a cikin lintafinsa mai girma a wurare da dama ya hana bayinsa musulmai rarrabuwa. Haka nan Manzon Allah (S.A.W) ya hana rarrabuwa, ya yi umarni da haduwa…
·
Today Tuesday, is another milestone in the history of the nation Nigeria. The mare survival of Nigeria as a unified entity is the only successful story in the 53 years of its independence. Like Boko Haram, Nigeria can only boast of its success on its survival. We see despite heavy fatalities and injuries of thousands…
·
Todays islamic date: 25 Dhul Qadah ——– the Excellence of As-Saum (The Fast) during the first ten Days of Dhul-Hijjah Ibn `Abbas (May Allah be pleased with them) reported: The Messenger of Allah (صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ ) said, “There are no days during which the righteous action is so pleasing to Allah than these…
·
The term independence simply refers to freedom from control or governed by foreign force. With this definition, Nigeria as a nation gained its independence from Britain in 1 October 1960 which means that today marks the 52nd anniversary of the country’s independence and it became sovereign state with full liberation, authority and power at their…
·
October 5, 2012 at 11:18am History reveals that bike taxi, also known as Okada, has predated 1983 in Jos and its environs. Being a simple and easy way of finding bread and making living for many Nigerian families, Okada provides many families, doors especially youth with naira and kobo. It goes without saying that youths…
·
FACEBOOK LADIES AND ISLAMIC DRESS CODE January 26, 2013 at 11:04am FACEBOOK LADIES AND ISLAMIC DRESS CODE Women’s dress in Islamic culture is based on a principle of female modesty. There is an adage that says “The way you dress is how you will be addressed” Islam calls people to modesty and humility in both…
·
HAUSA MOVIES AND ITS NEGATIVE IMPACT TO THE SOCIETY Hausa language is one of the largest ethnic groups in West Africa, chiefly located in northern Nigeria, Niger, Ghana, Benin and some parts of Togo, Burkina Faso, and Cote d’ Ivory with approximate number of 63 million speakers in West Africa. Islam has been present in…
·
RANAKUN MINA (WATO 11, 12 & 13) Ibadun da mahajjaci zai yi a kwanakin Mina sune kamar haka: Jifan Jamrat: A rana ta daya da ta biyu da ta uku bayan salla (wato 11-13 ga watan Dhul Hijja). > Ana jifan jamrat guda uku a kullun bayan zawalin Rana. Babu wani dalili a cikin littafin…
·
A darasinmu na yau za mu amsa tambaya ne kamar haka; Wadanne ibadu ne mafi soyuwa a wurin Ubangiji subhanahu wa ta’ala a cikin wadannan kwanaki goma na farkon Zul-Hijja? AMSA: Ibadun da aka fi so a yi a cikin wadannan kwanaki su ne:- 1- AZUMIN RANAR ARFA: Mafi soyuwar ibada a wadannan kwanaki shi…
·
RANAR 10 GA WATA Idan Alhaji ya kwana a Muzdalifa ranar Arafa ya wayi gari ranar 10 ga wata, idan yayi sallar asuba sai ya isa Mash‘arul Haram (masallacin Muzdalifa), idan bai samu guri a da’irarsa ba zai tsaya a duk inda ya samu a Muzdalifa, sai ya fuskanci Alkibla ya yawaita addu‘oi da zikiri…
·
HUDUBA DAGA MASALLACIN ABU HURAIRA (RA), SOKOTO A KAN HADARIN SIGARI DA DANGOGINTA 14 ga Zhul Qi’ida 1434H (20 ga Agusta 2013) Ya ku bayin Allah! Yana daga cikin kyawon addinin musulunci cewa, ba wani alheri ko jin dadi tatacce a duniya ko a lahira da bai nuna mana shi kuma ya umurce mu da…
·
Na san duk mai bibiyar al’amuran addini a wannan kasa tamu ‘Nigeria’, akan kowacce fahimta kuwa yake zai yadda da ni wajen cewa an samu bunkasar ilimin addini da wayewa fiye da shekara ashirin baya, a yau akwai matasa masu yawa da suka gama karatunsu na addini a ciki da wajen Nigeria, wadanda akalla suka…
·