Danna nan domin shiga karatu Online
A safiyar 10 ga watan Muharram na wannan shekara da muke magana a kan ta; shekara ta 62H aka ja daga tsakanin rundunoni guda biyu; rundunar sayyadi Husaini (R.A) mai mutane kimanin 50 mafi yawansu mata ne da yara, da kuma rundunar gwamnan Kufa Ubaidullahi dan Ziyad mai kimanin mayaka 4000. Babban muradin rundunar Kufa…
·
Da aka ki karbar bukatar Husaini ta komawa Makka sai ya ba da wasu zabi guda biyu; ko dai ya tafi wurin masu jihadi a matsayin daya daga cikin sojoji ko kuma ya tafi wurin Yazidu da kansa ya yi mubaya’a. Amma dai duk wadannan muradun basu samu ba domin Allah ya zartar da kaddarar…
·
Husaini Ya Isa Karbala Da sayyadi Husaini ya kusa isa Kufa sai ya gamu da Umar bin Sa’ad dauke da sakon kanensa Muslim wanda sai yanzu ne ya san cewa an kashe shi. Muslim ya nemi Husaini da ya koma abinsa tunda mutanen Kufa ba da gaske suke ba. Shi dai Umar bin Sa’ad daman…
·
Halin da ake ciki a can Kufa: Fitar Husaini daga Makka ke da wuya sai labari ya game garuruwa. Mutane kuwa suka yi ta ce-ce-kuce a kan wannan magana. Da rahotanni suka isa wurin Yazid a kan wannan batu sai ya raina kokarin gwamnansa sahabi Nu’uman bin Bashir Radiyallahu Anhu ta yadda har ya bari…
·
Husaini (R.A) A Hanyar Kufa A kan hanyarsa ta zuwa Iraqi sayyidina Husaini ya gamu da shahararren mawakin nan Firazdaq, ya tambaye shi inda ya fito sai ya ce Kufa. Da ya tambaye shi halin da ya baro a can sai Firazdaq ya ce masa, “Zukatan mutane na tare da kai, makamai na ga masu…
·
Husaini Ya Kama Hanyar Kufa Safiyar 8 ga watan dhul hajji a shekara ta 61H ita ce ranar Tarwiya; ranar da alhazai suka kama hanyar zuwa Minna don fara aikin hajji. Ita ce kuma ranar da kaddarar Allah ta fitar da sayyidina Husaini daga garin tare da iyalansa zuwa ga darajar da madaukakin sarki ya…
·
Allah said: “Corruption has appeared throughout the land and sea by [reason of] what the hands of people have earned so He may let them taste part of [the consequence of] what they have done that perhaps they will return [to righteousness].” Q30/41. If Stella Oduah a 51 yrs old female, married with children, having…
·
I am not a keen political commentator probably because my brain also filters information through the prism of religion, but I definitely now believe that Mr. Jonathan is neither a politician nor does he mean well for other Nigerians. His ‘tourism’ to Israel is a big political blunder, I said tourism because its never in…
·
Da sunan Allah mai rahama Mai jin kai. Yau khudubarmu ta shafi Bin umarnin Allah da kuma Bin Umarnin manzon Allah(sallallahu alaihi wasallam) da koyi dashi. Sannan kuma da tasirin aikin alheri a harkokin mumini.. Yana Daga Cikin tabbatuwar karbuwar ibada da tasirinta aganta tana canza halayen mutum. Shin ibadannan sallah ce, azumi, ko hajji.…
·
The sermon of today focus on Following Of Allah(subhanahu wata’ala) commands and Practising it according to How Prophet Muhammad(sallallahu alaihi wasallam) teaches it, also it includes ways in which good deeds change the life of a believer, Sheikh started his sermon with praise to Allah And his messenger(sallallahu alaihi wasallam). And he further started, Its…
·
ﻭﺍﻋﺘﺼﻤﻮﺍ ﺑﺤﺒﻞ ﺍﻟﻠﻪ ﺟﻤﻴﻌﺎ ﻭﻟﺎ ﺗﻔﺮﻗﻮﺍ Kuma ku yi daidami da igiyar Allah gabã ɗaya, kuma kada ku rarraba. Al-emran(103) Yana Daga cikin Alamun hadin kan al’ummah da tabbatuwarta, samun shuwagabanni na gari. Da zarar Allah yayi wa al’ummah Gam da katar da samun shuwagabanni na gari toh hakika Ya mata Ni’ima babba.. Shiyasa maqiya…
·
Muna cikin wani zamani, da mutane, sunfi damuwa da bayani akan wasu fiye da kansu, sunfi binciko laifin wasu fiye da nasu, Sayyadina Umar Yace kuyi kanku hisabi kafin ayi muku, Abubawan da suke jawo tsira, Bautawa Allah shi kadai da iklasi, akan sunnar Manzon Allah, a cikin Akida, da Ibada, Da mu’amalah, da Halaye…
·
Suna yana da mahaimmanci a rayuwar mutum, wannan yasa sharia tayi umarni da asa suna mai kyau mai maana, domin suna, yana tasiri, akan mutum, ko gari ko kasa ko Kabila, ko Unguwa, wajan alkhari, ko sharri, Abu Dauda ya ruwaito, Manzon Allah saw, ya canga sunaye kamar : Al’as, Aziz, Atalata,Shedan, Alhakam, Gurab,hubab. Ya…
·
Husaini Ya Kama Hanyar Kufa Safiyar 8 ga watan dhul hajji a shekara ta 61H ita ce ranar Tarwiya; ranar da alhazai suka kama hanyar zuwa Minna don fara aikin hajji. Ita ce kuma ranar da kaddarar Allah ta fitar da sayyidina Husaini daga garin tare da iyalansa zuwa ga darajar da madaukakin sarki ya…
·
Kamar yadda muka gani a baya mutanen Iraqi sun riga sun dauki alkawari kakkarfa a kan cewa in sayyidina Husaini ya zo wurin su za su taimake shi kuma za su halifantar da shi a madadin Yazid. Sun aike masa wasiku masu dinbin yawa a kan haka. Duk da zuwan Muslim bn Aqil a garinsu…
·
Husaini Ya Aika Jekada Zuwa Iraqi Matakin da Husaini ya dauka shi ne ya aiki kanensa Muslim bn Aqil a matsayin jekada don ya bincika masa gaskiyar mutanen Kufa. Da tafiya ta yi tafiya sai Muslim ya aiko a fada ma Husaini tafiyar fa tana da wahala sosai, kuma akwai karancin ruwa a hanya. Don…
·
Husaini Ya Kaura Daga Madina Yin wannan hijira da Husaini ya yi ta bai wa mutanen Iraqi irin damar da suke nema. Take sai suka fara aike masa wasiku suna nuna masa dacewar ya dawo garinsu inda nan ne matattarar yan shi’ar mahaifinsa. Daman can akwai rade-radin sun nemi ya yi tawaye kan gwamnatin Mu’awiya…
·
Yarima Ya Zama Sarki Tun daga hudubar farko da Yazid ya yi ya fara sauya siyasar mulki daga ta babansa kamar yadda hausawa suka ce, Sarki Goma Zamani Goma. Yazid ya soma da jajanta ma jama’a game da mutuwar sarkin musulmi Muawiyah a cikin hudubarsa, sannan ya bada sanarwar biyan albashi na wata uku a…
·
Wasiyyar Mu’awiyah ga Yarimansa A lokacin da sayyidina Mu’awiyah (R.A) ya lura da kusantowar ajali sai ya yi wasici ga wanda ya nada a matsayin magajinsa inda ya gaya masa maganganu masu tsadar gaske inda Allah ya sa Yazidu ya kiyaye su. A cikin wasicin nasa ne yake cewa, ka sani duk abinda na yi…
·
Me ya sa aka nada Yazid? Muka ce sanin gaibu sai Allah. A iya dan nazarin da Allah ya bada iko ban yi tuntube da wata riwaya da shi sayyidina Mu’awiya ya bayyana dalilinsa na yin haka ba. Mutane kuma sun kasu kashi biyu dangane da wannan sabon abu da sakataren manzon Allah Sallallahu Alaihi…
·